Jakada Studio

Website Contact the business

Jakada Studio Reimagining culture through a modern lens. We build brands, tell stories, and create the visuals that define the now.

Core Pillars: Visual Identity | Digital Strategy | Creative Direction | Production.

27/09/2026

shin kaima menene Abu daya da faru da Kai a satin nan da na zaka iya mantawa da shi ba? kunji na Mabaruka Kwana Daya dai l.

24/09/2026

Shaye-Shaye tsakanin matasa yafi karfin duk yadda kake tunani a halin yanzu! inji Asmau Uba Muhammad

23/09/2026

Shin zaka so Jin irin wannan shawarma daga bakin Wanda yake mahaifi?

22/09/2026

A kullum bana yarda na iya ko da kuwa na iya din inji TY SHABA shin ka kalli cikakkiyar hirar tashar mu ta Jakada Studio sake YouTube?

21/09/2026

Shin wana irin kallo kake wa Kannywood a halin yanzu?

17/09/2026

Shin kaima kana tunanin komawa gona kamar yadda Mazi ya hada ta da hoto a Umari ko kai ma ka fi gane sauqin forex da crypto?

16/09/2026

Shin zaka iya daukan placard kaje t**i dan wayar da kan al'umma kai ma,

kamar yadda Sadiya Adado tayi?

15/09/2026

Shin kai ma ka taba siyan magani istimna'i? ko kuwa ka yarda da abin da Aliyu Dahir ya fada?

13/09/2026

Shin ka tambayi wani ko wani ya tambayeka yaya kake, ya rayuwa yau? Kasancewar rayuwar kawai sai dai ace alhamdulillah!

11/09/2026

Shin yadda ya fada haka ne yake faruwa a Arewa ko kuma kawai Allah ya kyauta?

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakada Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jakada Studio:

Shortcuts

Share