23/06/2025
πΏ Shawarwarin Noma Mai Amfani
A rika nome ciyawa da wuri, musamman a farkon kakar noma.
Ciyawa na kwace sinadaran abinci, ruwa, da hasken rana daga amfanin gona. Idan aka shawo kansu da wuri, amfanin gona zai bunkasa sosai. πΎπͺ
π£ Mu girma tare:
π Danna Like idan ka ji dadin shawarar
π¬ Ka fada mana yadda kake nome ciyawa β da hannu ko da magani?
π Share da sauran manoma
π£ Follow MBH Agro Business don karin dabarun noma masu amfani!
πΏ Farming Best Practice Tip
W**d regularly, especially early in the season.
W**ds compete with your crops for nutrients, water, and sunlight. Controlling them early gives your crops a strong head start. πͺπΎ
π£ Letβs grow together:
π Like this tip
π¬ Drop a comment if you w**d manually or with herbicides
π Share with your farmer network
π£ Follow MBH Agro Business for more tips that work!