Ghali Kurmin Mashi

Ghali Kurmin Mashi Alhamdulillah

Gaskiya Ina Godiya Sosai Aminu Nasir Jasawa ✅Nigeria Union Of Journalist Zailani AJ Musa ✅Cmrd Nasir Tanko ✅Da Zumunci S...
02/06/2025

Gaskiya Ina Godiya Sosai

Aminu Nasir Jasawa ✅

Nigeria Union Of Journalist

Zailani AJ Musa ✅

Cmrd Nasir Tanko ✅

Da Zumunci Sun Kawo Mana Ziyar Gaisuwar Taziyyar Inata Hajiya Hafsat Babba Kurmin Mashi 😭

Sun Addu'ar Allah Ubangijin Yasa Hajiya Da Dausayin Aljannatul Firdausi Da Sauran Al'ummar Musulmi Baki Daya

Allah Sarki Mutuwa 😥😭Allah Yagafarta Maka Zunubinka Abubakar 😭Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
28/07/2024

Allah Sarki Mutuwa 😥😭
Allah Yagafarta Maka Zunubinka Abubakar 😭

Amin Ya Hayyu Ya Qayyum

Mai Gida Na AAD Saminu Communication Royal Bawan Allah Nan Yanda Kirki Gashe Da San Addini A kodayaushe Idan Muna Tare D...
02/05/2024

Mai Gida Na AAD Saminu Communication Royal

Bawan Allah Nan Yanda Kirki Gashe Da San Addini A kodayaushe Idan Muna Tare Dashi A Kasuwa Yana Bani Shawarwari Maso Kyau Wanda Sai Mai Ilimi Da Mai Hangen Nisa Zai Gani Karatu Yana Yawancin Mun Nakasance Mai Hakuri A Rayuwar Na Nadina Gaggawa Nakasance Nazama Mutum Mai Amana Da Riqo Da Gaskia Domin Idan Na Raƙe Wanɗanda Abubuwan Zan Ga Amfani Na Gaɓa Kaɗan A Rayuwa

Ina Godiya Sosai Mai Gida
Allah Yakaro Babban Rabo Mai Albarka
Allah Yasa Ka Maka Da Gudana Aljanna

Aɓokan Juna Tun Suna Islamiyya Daya Aje Daya Unguwa Daya Kurmin Mashi ASP Auwal da ASP Zarahadeen Allah Ya Tsare Ko Ya C...
02/05/2024

Aɓokan Juna Tun Suna Islamiyya Daya Aje Daya Unguwa Daya Kurmin Mashi
ASP Auwal da ASP Zarahadeen Allah Ya Tsare Ko Ya Cigaba Da Bako Kariya

Amin Ya Hayyu Ya Qayyum

Aɓokina ASP Bakura Tare Da Mai Gidan Sa Mai Girma Gwamna Jihar Katsina Mallan Dr. Dikko Umaru Radda Allah Ya cigaba Shig...
26/03/2024

Aɓokina ASP Bakura Tare Da Mai Gidan Sa Mai Girma Gwamna Jihar Katsina Mallan

Dr. Dikko Umaru Radda
Allah Ya cigaba Shiga Lamarin Ka Allah Kabama Jihar Katsina Zaman Lafiya Da Nigeria Baki Daya

Amin Ya Allah

Khairan, In Sha Allah!Jazakallahu khair! Allah ya kara maka kariya, ya karawa rayuwar ka  albarka, ya sa ka gama da duni...
24/03/2024

Khairan, In Sha Allah!

Jazakallahu khair!

Allah ya kara maka kariya, ya karawa rayuwar ka albarka, ya sa ka gama da duniya lafiya alfarman wannan wata Sen Lawal Adamu Usman MR LA

Makiya Wallahi Baku Ba Farin CikiMahassada Wallahi Baku Ba Farin CikiMunafukai Wallahi Baku Ba Farin CikiTabbas Duk Baku...
07/03/2024

Makiya Wallahi Baku Ba Farin Ciki

Mahassada Wallahi Baku Ba Farin Ciki

Munafukai Wallahi Baku Ba Farin Ciki

Tabbas Duk Baku Ba Farin Ciki

Inna Farin Ciki Inna Mai Jayayya Da Ikon Allah
Inna Farin Ciki Inna Mai Hassada Da Ikon Allah
Inna Farin Ciki Inna Mai Son Chanza Ikon Allah

Sen Lawal Adamu Usman

Sanatan Fita Kunya Sanatan Arziki
Sanatan Al'umman Shiyan Kaduna Ta Tsakiya

Wallahi Ga Sanata Mr-LA Ga Ku Da Ranku Da lafiyan Ku Sanata Zai Maimaita Kujeransa

Da Ranku Da lafiyanku Insha Allah Sanata Mr-LA Zai Zama Gwannan Jihar Kaduna

Alfarman Fiyayyen Halitta Sallallahu alaihi Wasallam ✌️

Inna Masoya
Inna Mabiya
Inna Masu Fatan Alkairi

Wanga Lokacine Na Sanya Masoyin Mu Cikin Addu'a ne Wakilcinsa akwai Haske Da Nasara Ga Al'umman Shiyan Mu...

Bazaku Iya Ba Manchester United Ka Rubuta Ka Ajiye Mu Manchester City Zamu Bako Kashe A Yau Suleiman Yaro  Bazaku Iya Ba...
03/03/2024

Bazaku Iya Ba Manchester United Ka Rubuta Ka Ajiye Mu Manchester City Zamu Bako Kashe A Yau Suleiman Yaro Bazaku Iya Ba

Up Up Up Manchester City
Sen Lawal Adamu Usman

Address

No 17 Sura Road Kurmin Mashi
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ghali Kurmin Mashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share