Northern TV

Northern TV News and Current affairs.
(1)

Ayau Muke samun mabiya dubu hamsin ( 50K followers). Allah ya sanya alkhairi a al'amuran mu, damu da mabiyar gaba ɗaya.
19/08/2026

Ayau Muke samun mabiya dubu hamsin ( 50K followers).
Allah ya sanya alkhairi a al'amuran mu, damu da mabiyar gaba ɗaya.

19/08/2026

“Ba na son rungumar APC, rungumar ta bogi ce.”
— Lokacin da Sowore ya ki rungumar Shugaban jam’iyyar APC yayin taron yarjejeniyar zaman lafiya na kasa da aka gudanar jiya a Abuja.

Me zaku ce ?

19/08/2026

Wai shin,
Tsakanin Mata da Uwar miji, wacce kuke ganin ta fi sanin ainihin halayen namiji da gaske ?

LABARI MAI ZAFI:Sanatan Amurka Zai Kawo Ziyara Ga Tinubu Kan Tsare El-Rufai.
19/08/2026

LABARI MAI ZAFI:
Sanatan Amurka Zai Kawo Ziyara Ga Tinubu Kan Tsare El-Rufai.

Nyesom Wike ya yi wasu kalamai kan ƴan Adawa Gabannin zaɓen 2027.Inda yace su fara kuka, domin baza su iya cin nasara ka...
19/08/2026

Nyesom Wike ya yi wasu kalamai kan ƴan Adawa Gabannin zaɓen 2027.
Inda yace su fara kuka, domin baza su iya cin nasara kan Tinubu ba’:

Me za ku ce ?

Rikicin da ke girgiza kungiyar 'OK Movement' ya dauki sabon salo a ranar Talata, bayan da Babban Daraktanta, High Chief ...
19/08/2026

Rikicin da ke girgiza kungiyar 'OK Movement' ya dauki sabon salo a ranar Talata, bayan da Babban Daraktanta, High Chief Peter Ameh, ya sanar da murabus dinsa a Abuja.

Wannan lamari ya jefa magoya bayan takarar shugaban kasa ta jam'iyyar National Democratic Congress (NDC) mai dauke da sunayen Peter Obi da Rabiu Kwankwaso cikin rudani.

Ameh ya sanar da murabus dinsa "nan take" a birnin Abuja. A cikin wata wasika da ya aika wa jaridar Vanguard, ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne domin mayar da hankali kan shirin neman wakiltar yankin Kogi ta Gabas a Majalisar Dattawa a shekarar 2027 karkashin inuwar jam'iyyar NDC.

Ministan Abuja Nyesom Wike yayi Kalamai masu tsauri kan Sanatan Abuja Ireti Kingiɓe, inda ya bayyana ta da mara amfani, ...
18/08/2026

Ministan Abuja Nyesom Wike yayi Kalamai masu tsauri kan Sanatan Abuja Ireti Kingiɓe, inda ya bayyana ta da mara amfani, cewar ba zai iya aiki da ita ba.
Ya kuma musanta ware hanyoyin samar da ruwa ga 'yan siyasa.

18/08/2026

TIRKASHI:
Sanatan Kano ta Kudu, Sanata Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya gana da Hukumar Shiga da Fice na Ƙasa (Nigeria Migration Service) domin tattaunawa kan rahotanni dake fita na dakatar da yin Fasfot a Jahar Kano, da cewar jihar Lagas kawai zata rage da damar gudanar da Fasfot din.

Sponsored:
Dawud Salihu

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa da ya je Jihar Osun domin taimaka wa jam'iyyar All Pr...
18/08/2026

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa da ya je Jihar Osun domin taimaka wa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaben gwamna, da a ce Shugaba Bola Tinubu yana son jam'iyyar ta lashe zaben "ko ta halin kaka."

TIRKASHI:Bayan ƙaryewar farashin Siminti a ƙasashen Kenya, Tanzania, da Togo' Gwamnatin Najeriya na shirin fara bincike ...
18/08/2026

TIRKASHI:
Bayan ƙaryewar farashin Siminti a ƙasashen Kenya, Tanzania, da Togo'
Gwamnatin Najeriya na shirin fara bincike don gano matsalar dake haifar da tashin farashin siminti a ƙasar.

Address

Broadcasting Corporation
Abuja
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share