Current News Times - CNT

Current News Times - CNT Reporting News to the World...

TA LEKO TA KOMA:Jami’ar European-American ta fitar da sanarwar musanta digirin girmamawa da aka baiwa fitaccen mawaki Da...
21/09/2025

TA LEKO TA KOMA:
Jami’ar European-American ta fitar da sanarwar musanta digirin girmamawa da aka baiwa fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara a wani biki da aka gudanar a Abuja, tana mai cewa ba ta da hannu a lamarin kuma ba ta taba ba da izini ba.

A ranar Asabar, a wani biki da aka yi a Nicon Luxury Hotel Abuja, wanda Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda ya halarta, wasu mutane sun ba da lambar digirin girmamawa ga Rarara da wasu mutane uku, suna ikirarin wakiltar jami’ar.

Sai dai a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na yanar gizo, jami’ar ta ce ta musanta Rarara da duk mutanen da s**a yi ikirarin wakiltar ta, ta kuma bayyana taron a matsayin “na bogi”.

Jami’ar ta ce:
“Ba mu taba ba da izinin gudanar da taron karramawa a wannan wuri ba, kuma an shirya wannan biki ne ta hanyar yaudara ba tare da saninmu ko yardarmu ba.”

Haka kuma ta bayyana cewa babu wani digiri na girmamawa da ta bai wa Dauda Kahutu Rarara, Alhaji Ahmed Saleh Jnr., Mustapha Abdullahi Bujawa da Tarela Boroh, kuma duk wadanda ke da sahihin digiri daga jami’ar ana rubuta sunansu ne a cikin rijistar jami’ar.

Ta ƙara da cewa Musari Audu Isyaku wanda ake kiran “wakilin jami’ar a Arewa” da Idris Aliyu wanda aka ce “mamba ne na Governing Council” duk ba su da ikon wakiltar jami’ar, kuma an soke duk wana matsayinsu da ya danganci jami’ar.

Jami’ar ta ce yanzu haka tana shirin kai ƙara ga hukumomin tsaro a Najeriya domin a bi diddigin masu shirya irin wannan aikin zamba da naƙaltar takardu.

AN GA WATA A NAJERIYA:Mai alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal.Za a gudanar da ƙaramar Sallah...
29/03/2025

AN GA WATA A NAJERIYA:

Mai alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal.

Za a gudanar da ƙaramar Sallah a ranar Lahadi, 1 ga watan Shawwal 1446AH.

BREAKING NEWS...The Sultan of Sokoto called on people to ignore the false rumors circulating that His Eminence the Sulta...
29/03/2025

BREAKING NEWS...

The Sultan of Sokoto called on people to ignore the false rumors circulating that His Eminence the Sultan has declared the Shawwal crescent was not seen in Nigeria. The members of the committee for sighting of crescent at the palace are still gathering reports.

18/03/2025
MUSABAQA- TSOHON SARKI YA GANA DA TSOHON GWAMNA:Tsohon Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya gana da Tsohon gwamnan jihar ...
28/11/2024

MUSABAQA- TSOHON SARKI YA GANA DA TSOHON GWAMNA:
Tsohon Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya gana da Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a wajen taron rufe Musabaqar Al-Qurani wacce Kungiyar Ganduje Foundation ta shiryawa mahaddata a Amani Event Center Dake Jihar kano.

Wannan itace haduwar Ganduje da sarki Aminu ta biyu tun bayan da Gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ya cire shi daga sarautar Kano.
Wannan na zuwa ne daidai lokacin da kotun daukaka kara ke cigaba da sauraron karar da tsagin tsohon sarkin s**a shigar gabanta suna kalubalantar hukuncin gwamnatin jiha na tsigeshi tare da nada Sarki Muhammadu Sunusi II a matsayin Sarkin Kano na 16..
Ana zargin tsohon gwamnan dai da rura wutar rikicin masarautar da yaki ci yaki cinyewa, ta hanyar baiwa tsohon Sarkin kariyar Jami,an tsaro a karamar masarautar dake Nassarawa, wadda akewa lakabi da makabartar tsaffin sarakuna.

TINUBU RETURNS FUEL SUBSIDY:President Bola Ahmed Tinubu, has agreed to spend about 7 trillion naira in the payment of fu...
19/08/2024

TINUBU RETURNS FUEL SUBSIDY:

President Bola Ahmed Tinubu, has agreed to spend about 7 trillion naira in the payment of fuel subsidies from August 2024.
According to reports, on June 6 this year, the president agreed to pay the Sunsidy. At the beginning of this month, some Nigerians protest against the bad Governance and the high cost of living, which led to the loss of lives.

19/08/2024

BREAKING ...
TINUBU RETURNS FUEL SUBSIDY AS LIFE HARDENES IN NIGERIA...

MORE DETAILS SHORTLY...

The Supreme Court of Nigeria has ruled that the 774 local government areas (LGAs) be given a full financial autonomy acr...
11/07/2024

The Supreme Court of Nigeria has ruled that the 774 local government areas (LGAs) be given a full financial autonomy across the federation.

A seven-man panel of Supreme Court Justices led by Justice Garba Lawal delivered the ruling on Thursday, July 11, 2024.

The apex Court Initially heard the suit between the federal and State government on the autonomy of local government on June 13 and its reserved judgment.

The suit marked SC/CV/343/2024 was filed by the Attorney General of the Federation and Minister of Justice, Lateef Fagbemi (SAN), and it sought full autonomy and direct fund allocation to the 774 local government areas (LGAs) in the country.

Fagbemi requested the Supreme Court to order that funds for LGAs managed by caretaker committees appointed by governors, rather than elected chairmen and councillors, be withheld.

However, the 36 state governors, represented by their attorneys general, oppose the suit on various grounds, including their argument that the Supreme Court lacks jurisdiction to hear the case.

In its ruling on Thursday (today), the Supreme Court ordered that full financial autonomy be granted to the LGAs, recognizing them as an independent segment of the federation.

THE SUPREME COURT GRANT AUTONOMY TO 774 LOCAL GOVERNMENTS IN NIGERIA:
The Supreme Court of Nigeria has ruled that the 774 local government areas (LGAs) be given a full financial autonomy across the federation.
A seven-man panel of Supreme Court Justices led by Justice Garba Lawal delivered the ruling on Thursday, July 11, 2024.
The apex Court Initially heard the suit between the federal and State government on the autonomy of local government on June 13 and its reserved judgment.
The suit marked SC/CV/343/2024 was filed by the Attorney General of the Federation and Minister of Justice, Lateef Fagbemi (SAN), and it sought full autonomy and direct fund allocation to the 774 local government areas (LGAs) in the country.
Fagbemi requested the Supreme Court to order that funds for LGAs managed by caretaker committees appointed by governors, remain withheld.

A YAU INDIYAWA KE KADA KURI,A A BABBAN ZABE  KASAR:Kusan mutane biliyan ɗaya ne s**a cancanci kaɗa ƙuri'a, yayin da jam'...
19/04/2024

A YAU INDIYAWA KE KADA KURI,A A BABBAN ZABE KASAR:

Kusan mutane biliyan ɗaya ne s**a cancanci kaɗa ƙuri'a, yayin da jam'iyyar BJP mai mulki ƙarƙashin jagorancin Firaminista Narendra Modi, ta kasance a kan karagar mulki tun shekarar 2014.

Ana dai sa ran sakamakon ƙarshe na zaɓen zai fito a ranar 4 ga watan Yuni.

IRAN TACE TA DAKILE HARIN DA ISRAILA TA KAI MATA: Da safiyar jumaar nan rohotanni sun ce an ji karar fashewa a wasu wura...
19/04/2024

IRAN TACE TA DAKILE HARIN DA ISRAILA TA KAI MATA:
Da safiyar jumaar nan rohotanni sun ce an ji karar fashewa a wasu wuraren a kasar ta Iran da Iraqi da kuma Syria.

Akwai alamun da ke nuna cewa hare-haren ramuwar gayya ne na Isra'ila, kan harin da Iran din ta kai mata kwana shida baya.

Tsawon mako guda Kenan ana ta hasashe a kan lokaci da kuma yadda Isra’ila za ta mayar da martani kan harin ba-zata da ba a taba gani ba wanda Iran ta kai mata- harin da ya fito da yakin fakaice da dadaddun abokan gabar biyu ke yi a tsakaninsu fili.

A yanzu kafar yada labaran Iran ta ruwaito cewa an ji karar fashe-fashe a kusa da wani sansanin soji a birnin Isfahan, lamarin da ya sa aka dana garkuwar kariya ta sama ta birnin da ma sauran birane na kasar ta Iran an kuma samu nasarar dakile harin.

Hotunan bidiyo da aka sanya a shafukan intanet sun nuna yadda ake ta harba makamai masu linzami na kare Iran ta sama.

Kawo yanzu ba akai ga sanar da dalilin karar ba. Hukumomin yankin sun ce suna gudanar da bincike a kan lamarin.

Rahotanni sun ce an dakatar da zirga zirgar jiragen sama a biranen Iran da dama.

A daren Asabar din da ta gabata ne dai Iran ta harba wa Isra’ila makamai masu linzami da jirage marassa matuka sama 300.

Israila da kawayen sun yi ikrarin kakkabe da damansu kafin su kai ga Isra’ilar. Amma binciken kwakwaf ya nuna cewa harin yayiwa israila mummunar barna a yankuna daban daban

Jamian Israilar sun nuna cewa za su kai hari Iran din domin ramuwar gayya da kuma taka mata birki.

Saidai Shugabannin duniya ciki har da Amurka suna ta kira ga Israilar da ta kai zuciya nesa a martanin nata don gudun kada lamarin ya fantsama a yankin na gabas ta tsakiya.

Yanzu haka hukumomin Iran sunce ba,ayi asarar komai ba sakamakon fashewar.

IRAN TACE TA KAMMALA HARIN RAMUWAR GAYYA DA TA KAIWA ISRAILA A DAREN JIYA ASABAR. HARIN RAMUWAR GAYYAR YAYIWA ISRAILA MU...
14/04/2024

IRAN TACE TA KAMMALA HARIN RAMUWAR GAYYA DA TA KAIWA ISRAILA A DAREN JIYA ASABAR.
HARIN RAMUWAR GAYYAR YAYIWA ISRAILA MUMMUNAR BARNA A SANSANONIN SOJINTA, DUK DA CEWA ISRAILAN TA KAKKABO GOMMAN ROKOKIN DA AKA HARBA MATA.
DARURUWAN ROKOKI IRAN TAHARBA KAN ISRAILA A RAMUWAR GAYYAR HARIN DA AKA KAI MATA SANSANIN SOJINTA DAKE SYRIA.

BERNARD ANNAULT BECAMES THE FORBES'RICHEST MAN IN THE WORLD 2024:a French businessman, investor and art collector, the f...
07/04/2024

BERNARD ANNAULT BECAMES THE FORBES'RICHEST MAN IN THE WORLD 2024:

a French businessman, investor and art collector, the founder, chairman and CEO of LVMH, the world's largest luxury goods company. Arnault is the richest person in the world, with an estimated net worth of US$233 billion as of April 2024, according to Forbes.
Arnault was raised in a devoutly Catholic household, with a strong inclination towards music and education. He pursued engineering at École polytechnique, graduating in 1971. He began his career in his father's company, Ferret-Savinel, shifting its focus to real estate, which laid the groundwork for his future career in the luxury sector.

Arnault's entry into the luxury goods market was marked by his strategic acquisition of the financially-struggling textile and retail conglomerate Boussac Saint-Frères in 1984, which included the prestigious fashion house Christian Dior. His aggressive business strategies earned him the nickname "The Terminator," as he revitalized Dior and sold off other assets for profit. In 1987, he played a key role in the creation of LVMH (Louis Vuitton Moët Hennessy), a global company in luxury goods, by merging Louis Vuitton with Moët Hennessy. Through a series of strategic acquisitions and investments, Arnault changed LVMH into a major company in the luxury industry, overseeing significant growth and expansion into various sectors, including fashion, jewelry, watches, and wine.

Arnault's influence extends beyond LVMH, with investments in web companies and philanthropic endeavors, particularly in the arts. He has been involved in notable real estate and yacht ventures. His leadership has led to LVMH becoming the largest company by market capitalization in the eurozone. Despite controversies, including his attempt to become a Belgian citizen, Arnault's business acumen have solidified his status as a key figure in the global luxury market.

Address

Central Area, Garki
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Current News Times - CNT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Current News Times - CNT:

Share