Ibrahim Muh'd Abdullahi

Ibrahim Muh'd Abdullahi I'm Ibrahim Muhammad Abdullahi the CEO of Danjimeta Global Enterprise. Business entrepreneur.DM for Advert✅

06/08/2026

Ina mamakin yadda wasu daga cikin Mlm Ahlussunnah suke cewa Professor Isa Ali Pantami ba shi da Mu'amala da Malamai 😡

Wlh Sabo bayi musu NASIHA TA OPAY BANE 🤣🤣🤣

05/08/2026
04/08/2026

Ni dai Wlh ko menene
Za a zagi Professor Isa Ali Pantami da shi bazan daina son shi ba, Kuma Wlh ko nawa za a Bani✍️
Kudi zai Kare Amma Gaskiya baza ta Kareba
Kuma Babu wani mutum da zai iya Gamsar dani cewa Professor Isa Ali Pantami bai kamata yayi Siyasa ba, idan za kayi Ra'ayin ka kayi mana kawai tun da kun maida Siyasa Ra'ayi CE. Amma Ni aguna Siyasa ba Ra'ayi ba CE ADDINI CE, don haka dukkan Wanda zan yarda nabi shi cikin addini musulunci wajibi ne yazama Masanin ALLAH da Manzon Sa SAW.


Professor Isa Ali Pantami ko wanne irin zagi zaka yi kayi masa, Amma Gaskiya baza mu daina son shi ba Kuma in Sha Allah shine Gomnan Gomben Gombawa na Gobe.



03/08/2026

Abdurrazaq Yahaya Haifen H

02/08/2026

Muhammad Bn Uthman

Address

Karu Abattoir Old Chief Palace Abuja
Abuja
9000001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Muh'd Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share