Jaridar Yobe

Jaridar Yobe Domin samun labari da abubuwan da suke faruwa a jihar yobe 24/7

Allah ya sakawa malam da alkhairi
26/02/2026

Allah ya sakawa malam da alkhairi

Mutanen yobe baza su taɓa yafewa wannan gidan ba, ya gurbata tarbiyyar mutane da yawa.
26/02/2026

Mutanen yobe baza su taɓa yafewa wannan gidan ba, ya gurbata tarbiyyar mutane da yawa.

an k**a wani matashi a garin Potiskum, ya zo garin ne yana bin wajen masu sayar da motoci domin aikata damfara. Salon da...
25/02/2026

an k**a wani matashi a garin Potiskum, ya zo garin ne yana bin wajen masu sayar da motoci domin aikata damfara. Salon da yake amfani da shi shi ne: zai je wajen mai sayar da mota ya yi ciniki cikin mutunci da girmamawa, har ya sa mutum ya yarda da shi.

Misali, zai sayi mota kan naira miliyan 6, sannan ya ce za a tura kudi miliyan 6.5 ko 7 a asusun banki domin a kammala ciniki. Bayan sun je banki an cika "teller", idan sun fito suna jiran shigar kudi, sai ya nemi a ba shi wani kudi a cash wai zai dan je ya dawo. Daga nan sai ya bace.
Ba a nan kadai ya tsaya ba, har ya je wajen ’yan katako ya sake yin babbar kasuwa ta kusan miliyan 6, har ma mai sayar da katakon ya sunkeshi a hotel da niyyar cewa da safe 24/02/2026 za su je banki a tura musu miliyan 7, sannan a ba shi sauran chajin.
Da aka je banki aka kammala komai suna jiran shigar kudi, sai ya sake karbar wani abu da nufin tserewa. Amma cikin ikon Allah, an samu nasarar cafke shi a wani a FCE(T) Potiskum guest house, Yanzu haka yana hannun ’yan sanda a ofishin Indiski Division a Potiskum.

Muna kira ga al’umma su yi taka-tsantsan da masu irin wannan salon damfara, musamman idan ana maganar canja wuri da kudi mai yawa. Idan akwai wanda ya taba fadawa irin wannan hali a hannunsa, ya garzaya ya kai rahoto domin abi masa kadunsa.

A taimaka a yi share domin fadakar da jama’a. Allah Ya kare mu daga sharrin azzalumai.

Yobe state specialist hospital Potiskum
06/02/2026

Yobe state specialist hospital Potiskum

Dear Applicant/beneficiaries.This is to inform all applicants across all the schools whose data have been sorted that ou...
25/12/2025

Dear Applicant/beneficiaries.
This is to inform all applicants across all the schools whose data have been sorted that our banks will continue payments immediately after the ongoing public holiday. While a number of students have already received their monies, we expect the banks to credit all the remaining students between Monday 29 Wednesday 31 December.
The Board urge all applicants/beneficiaries yet to receive their credits to exercise patience until after the break.The Board is committed to ensuring it fulfil its obligation of serving every applicant.
Tijjani Chiroma
Public Relations Officer, Yobe State

Zamuke kawo labarai daga jihar yobe inshallah
25/12/2025

Zamuke kawo labarai daga jihar yobe inshallah

25/12/2025

Potiskum largest cattle market in west Africa

Address

Abuja
622101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Yobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share