Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy

Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy, Printing Service, Tudun wada, Aliero.

🤖 BINYUSUF HAUSA AI & GRAFIX ACADEMY 💻🎨

🚀 Koyo AI • Graphic Design • Computer Skills 🎨 Graphic Design | AI Training | Digital Passport 💻 Computer Services | Invitation Design | Calendar Design 📸 Muna mayar da ƙwarewa zuwa sana’a,

10/06/2026

W📢 SANARWA TA MUSAMMAN

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Ina mika sakon godiya da kuma neman afuwa ga dukkan wadanda s**a sayi form da kuma wadanda suke da niyyar shiga shirin BINYUSUF Hausa AI and Grafix.

Saboda wasu muhimman dalilai da s**a taso, an samu jinkiri wajen fara training din. Muna matukar godiya da hakurin da kuka nuna da kuma goyon bayan da kuke ci gaba da bamu.

Insha Allah, za a fara cikakken training dinmu a watan JANUARY 2027 tare da sabbin darussa masu amfani a fannin Artificial Intelligence (AI) da Graphic Design.

Ga wadanda s**a riga s**a yi rijista da kuma wadanda suke shirin yin rijista, ku kwantar da hankalinku. Muna tare da ku, kuma za mu hadu a January 2027 Insha Allah.

Allah Ya saka da alheri.

— BINYUSUF Hausa AI and Grafix


















10/06/2026

Address

Tudun Wada
Aliero
863104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share