Nusaiba Danladi Fara

Nusaiba Danladi Fara Nusaiba Fara

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥
21/04/2026

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥

Yaku Masu Hana Idanuwarsu Barci domin Sallah Asuba Allah Yace Amuku Bishara da GIdan Aljannah Ya Ubangiji Allah ka Azurt...
21/04/2026

Yaku Masu Hana Idanuwarsu Barci domin Sallah Asuba Allah Yace Amuku Bishara da GIdan Aljannah Ya Ubangiji Allah ka Azurtamu da Aljannatul Firdausi

Wannan zai zama Zabe mafi tsabtaKafin ƙarfe 10 na safe, Tinubu zai sha kaye ba tare da tausayi ba.Mu ci gaba da tafiya s...
20/04/2026

Wannan zai zama Zabe mafi tsabta

Kafin ƙarfe 10 na safe, Tinubu zai sha kaye ba tare da tausayi ba.

Mu ci gaba da tafiya sannu a hankali🤝

Kuso mu hada kai domin kawo sauyi mai amfaniADC SABUWAR TAFIYA 💪💪
20/04/2026

Kuso mu hada kai domin kawo sauyi mai amfani

ADC SABUWAR TAFIYA 💪💪

Ina jin mamakin naga mutum Dan Arewa wai Baya cikin Jam'iyyar ADC
20/04/2026

Ina jin mamakin naga mutum Dan Arewa wai Baya cikin Jam'iyyar ADC

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU... Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.Alhali ana bin sa...
20/04/2026

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU...
Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.

Alhali ana bin sa Bashi.
Aljihunsa Babu ko sisi.
Babu mai taimakonsa sai Shi kadai.

Amma duk da haka, zaka ga yana murmushi, yana da Yakini mai karfi a cikin zuciyarsa cewa:
"Watarana komai zai yi daidai, kuma watarana sai labari."

Wannan sam ba hauka bane...
WANNAN SHINE AKE KIRA NAMIJI.

Duk tsananin da kake ciki, kada ka fidda rai. Gobe ta Allah ce.

Pretty talented actress ❤️
20/04/2026

Pretty talented actress ❤️

Address

Bauchi Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nusaiba Danladi Fara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share