Footbal Hausa

Footbal Hausa Tiktok:

Domin Kasuwanci! ๐Ÿ‘‡
07040840334

Maulud 2026 ๐Ÿฅณ๐ŸŽ€โœจ
25/08/2026

Maulud 2026 ๐Ÿฅณ๐ŸŽ€โœจ

Jude Bellingham ya bayar da gudummawar kwallaye 9 a wasanni 9 na baya da ya buga. ๐Ÿ”ฅ๐ŸซฒJUDE IS BACK๐Ÿซฑ
24/08/2026

Jude Bellingham ya bayar da gudummawar kwallaye 9 a wasanni 9 na baya da ya buga. ๐Ÿ”ฅ

๐ŸซฒJUDE IS BACK๐Ÿซฑ

Julian Alvarez a halin yanzu baya son komawa kungiyar Arsenal ko kadan, yaci amince a tattauna tsakanin Atletico da Arse...
24/08/2026

Julian Alvarez a halin yanzu baya son komawa kungiyar Arsenal ko kadan, yaci amince a tattauna tsakanin Atletico da Arsenal.

Ya cigaba takura wa Atletico akan ficewar sa, kuma zuwa kungiyar Barca kadai yake so.

ยป Footbal Hausa

Carlos Espi shine mutumin da aka fi searching dinsa a kafafen sada zumunta a ranar Asabar. ๐Ÿ”Ž๐Ÿ“ฑSaboda ya zura kwallon da t...
24/08/2026

Carlos Espi shine mutumin da aka fi searching dinsa a kafafen sada zumunta a ranar Asabar. ๐Ÿ”Ž๐Ÿ“ฑ

Saboda ya zura kwallon da ta baiwa Real Madrid nasara a mintin karshe a wasan sa na farko a kungiyar! ๐Ÿ‘

Wai yanzu sai wani yace Fermin Lopez yafi Toni Kroos koh? ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
24/08/2026

Wai yanzu sai wani yace Fermin Lopez yafi Toni Kroos koh? ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Labari: RODRI ya kammala atisaye duka tare da tawagar kungiyar Barcelona! Ya shirya fafata wasan sa na farko a ranar Alh...
24/08/2026

Labari: RODRI ya kammala atisaye duka tare da tawagar kungiyar Barcelona! Ya shirya fafata wasan sa na farko a ranar Alhamis akan Athletic Bilbao ๐Ÿ’™โค๏ธ

[A cewar jaridar Sport]

LEGENDS LEAGUE ๐ŸŽ–๏ธ๐ŸŽฎSabon eFootball competition da muka bude, don wanda yake son shiga sai yayi joinin group dinmu ko ya d...
24/08/2026

LEGENDS LEAGUE ๐ŸŽ–๏ธ๐ŸŽฎ

Sabon eFootball competition da muka bude, don wanda yake son shiga sai yayi joinin group dinmu ko ya dauki lamba ta yamin magana. Legends muke nema a eFootball a wannan gasa, duk wanda ya lashe wannan kofi zai samu N7k cash da kuma babban account (3200+ rating) sannan kuma nayi masa video na musamman..... Kudin shiga Naira 1k ne kacal

Ga link din group a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Wadannan sune wasu kungiyoyi biyu da bajin su ke makutar k**a da juna ๐Ÿ˜ณ
24/08/2026

Wadannan sune wasu kungiyoyi biyu da bajin su ke makutar k**a da juna ๐Ÿ˜ณ

24/08/2026

Yan wasan da s**a fi iya cin free kick

FT: Elche 0-5 BarcelonaBarcelona sun cire tausayi zun ragargaji Elche da kwallaye biyar a wasan farko na LaLiga a wannan...
23/08/2026

FT: Elche 0-5 Barcelona

Barcelona sun cire tausayi zun ragargaji Elche da kwallaye biyar a wasan farko na LaLiga a wannan season. ๐Ÿ˜ณโœ…

Raphinha yaci kwallo biyu, Fermin Lopez yaci kwallo biyu, Adeyemi yaci kwallo sannan Anthony Gordon ya shigo daga benchi yayi Assist biyu cikin mintuna 6 โ€ผ๏ธ๐Ÿ”ฅ

Lamine Yamal??? Ai kuwa beyi komai ba sai dai back passes. Tabbas Barca zata iya yin nasara ba tare dashi ba. ๐Ÿคก

La'akari da wasan yau, Tabbas Barcelona zata iya neman lashe kowanne gasa a wannan kakar. Ku kalli yadda wasan ya kasance cikin hotuna sannan ku shiga whatsap channel dinmu wanda zamu na kawo muku zafafan wasanni. Ga link dinsa a comment ๐Ÿ‘€๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Address

Bauchi

Telephone

+2348162356908

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Footbal Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share