Malikiya TV

Malikiya TV Follow Malikiya TV for General Media Services| entertainment| local News Reportage| Political analysis| Videography| Audio-mixing| jingles and more.

Alkalin babbar kotun tarayya ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi a gidansaWani alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke aiki a...
23/05/2026

Alkalin babbar kotun tarayya ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi a gidansa

Wani alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke aiki a jihar Kano, Mai shari’a Mohammed Nasir Yunusa, ya rasu bayan ya fadi a gidansa.

Rahotanni sun bayyana cewa alkalin ya fadi ne a falonsa, inda aka garzaya da shi asibiti, amma likitoci s**a tabbatar da rasuwarsa bayan isa wajen jinya.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, majiyoyi daga Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja sun shaida cewa an binne marigayin ranar Juma’a bisa tsarin addinin Musulunci.

Wata majiya ta bayyana cewa marigayin mutum ne mai kwazo da jajircewa wajen aikinsa, yana kuma daga cikin alkalan da s**a rike manyan shari’o’i tare da yanke hukunci cikin adalci.

23/05/2026

Al'adu!
Ana hakan ne domin ta bada ƙara mai dadi a lokacin da ake amfani da ita

Sowore ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2027Dan gwagwarmayar kare hakkin bil’adama kuma mamallakin...
23/05/2026

Sowore ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2027

Dan gwagwarmayar kare hakkin bil’adama kuma mamallakin kafar yada labarai ta Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027.

Sowore, wanda ya taba zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC) a zaben 2019 da 2023, ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi a shirin Politics Today na gidan talabijin na Channels TV.

Ya ce yana shiga takarar ne domin samun nasara, yana mai cewa Najeriya na bukatar sababbin shugabanni masu kyawawan manufofi domin ceto kasar daga talauci, rashin tsaro da matsin rayuwa.

Sowore ya kuma ce yana da ingantattun dabaru fiye da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da sauran ‘yan adawa da ke neman shugabancin kasar.

Haka kuma ya bayyana cewa takararsa na da manufar bai wa ‘yan Najeriya wata sahihiyar madadin siyasar gargajiya da ake yi a kasar.

Zaben 2027 zai kasance karo na uku da Sowore ke neman shugabancin Najeriya karkashin jam’iyyar AAC.

23/05/2026

“Alhamdulillah, I have recovered from my illness and am returning to work. I look forward to continuing our valued partnership as we work together for the good of humanity. Thank you for your prayers, patience, and support.”

Jam’iyyun siyasar Nijeriya fiye da 20 ne ke shirin fara gudanar da zaɓukan fidda gwani na shugaban ƙasa daga ranar Asaba...
23/05/2026

Jam’iyyun siyasar Nijeriya fiye da 20 ne ke shirin fara gudanar da zaɓukan fidda gwani na shugaban ƙasa daga ranar Asabar don zaɓar 'yan takararsu a zaben ƙasar da za a yi a watan Janairu na shekara mai zuwa.

Wadan nan sune dabbobin da ya hallata ayi lahiya dasu
23/05/2026

Wadan nan sune dabbobin da ya hallata ayi lahiya dasu

Dakarun Nijeriya sun k**a wata mata da ake zargi da taimaka wa mayaƙan ISWAP a BornoDakarun rundunar Operation Hadin Kai...
23/05/2026

Dakarun Nijeriya sun k**a wata mata da ake zargi da taimaka wa mayaƙan ISWAP a Borno

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai sun k**a wata mata da ake zargin tana taimaka wa Boko Haram/ISWAP a wani shingen binciken tsaro da ke karamar hukumar Kukawa a jihar Borno.

Jaridar TheCable ta rawaito cewa rahotanni daga majiyoyin tsaro da jaridar Zagazola Mak**a mai bibiyar aiyukan yaki da ta’addanci a yankin Tafkin Chadi ta wallafa sun bayyana cewa an k**a matar mai suna Kellu Abba mai shekaru 50 da safe ranar Laraba da misalin karfe 8.

Majiyoyin sun ce matar ‘yar kabilar Kanuri ce kuma tana zaune a yankin Lawanti da ke garin Baga. Ana zargin ta na kai kayan tallafi ga danta mai suna Modu Mustapha wanda ake zargin dan kungiyar ta’adda ne da ke aiki a yankin Dumba.

An kuma ce jami’an tsaro sun kwato kayayyaki daga hannunta da s**a hada da fakiti hudu na abincin karin gina jiki da ake amfani da shi kai tsaye, hijabai biyu da kuma agogon hannu guda daya.

Sojojin sun bayyana cewa a halin yanzu matar tana tsare a hannun Bataliya ta 196 Amphibious Battalion domin ci gaba da bincike da daukar matakin da ya dace.

Rahoton ya kara da cewa duk da cewa ana ci gaba da samun zaman lafiya a yankin aikin sojin, har yanzu akwai rashin tabbas, yayin da dakarun ke ci gaba da gudanar da aikinsu cikin kwarin gwiwa da inganci.

A yau ne jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ke gudanar da zaɓen fitar da gwanin takarar shugaban ƙasar, domin zaɓen mutum...
23/05/2026

A yau ne jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ke gudanar da zaɓen fitar da gwanin takarar shugaban ƙasar, domin zaɓen mutumin da zai tsaya wa jam'iyyar takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Za a gudanar da zaɓen ne ta hanyar ƴartinƙe k**ar yadda jam'iyyar ta tsara.

Cikin sanarwar zaɓen da ta fitar, APC ta ce ta tsara gudanar da zaɓen ne bayan kammala na gwamnoni da na ƴan majalisun tarayya.

A tsakiyar makon nan ne aka gudanar da na gwamnonin jihohi, yayin da a farkon makon aka gudanar da na ƴan majalisar dattawan bayan na ƴan majalisar wakilai a ƙarshen mako.

Fadar Shugaban Nijeriya ta ƙaryata jita-jita da ke yawo a kafafen sadarwa na zamani, da ke cewa Shugaba Bola Ahmed Tinub...
23/05/2026

Fadar Shugaban Nijeriya ta ƙaryata jita-jita da ke yawo a kafafen sadarwa na zamani, da ke cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin sauya sunan ƙasar tare da soke amfani da dokokin Shari’ar Musulunci a jihohin arewacin ƙasar.

PRESS RELEASESponsored!BWSO Pledges Modern Operational Shade, Registration for Nail Cutters Association in BauchiBauchi-...
22/05/2026

PRESS RELEASE

Sponsored!

BWSO Pledges Modern Operational Shade, Registration for Nail Cutters Association in Bauchi

Bauchi- The Bala Wunti Support Organisation (BWSO), in continuation of its strategic empowerment initiatives targeted at vulnerable groups and grassroots entrepreneurs, has pledged to construct a befitting operational shade for members of the Association of Nail Cutters of Nigeria, Bauchi State Chapter, to enhance their operations in line with global best practices.

The organisation also announced plans to facilitate the registration of the association with relevant government agencies and regulatory bodies to provide it with legal recognition, improved visibility and greater access to opportunities within the informal business sector.

The Chief Executive Officer of BWSO, Arch. Mukhtar Ahmed Jarmajo, made the disclosure when he led the management and staff of the organisation on a courtesy visit to the office of the Association of Nail Cutters of Nigeria, Bauchi State Council, along Gombe Road in Bauchi metropolis.

Arch. Jarmajo revealed that BWSO would also empower a physically challenged individual with Point of Sale (POS) business startup capital and attach the beneficiary to the nail cutters’ association to facilitate seamless digital transactions between members and their customers.

According to him, the proposed shade would not only provide a conducive working environment for practitioners but also serve as a strategic and easily identifiable location where customers can conveniently access nail cutting services.

He further urged members of the association to take advantage of the free internet connectivity (WiFi) provided around the area by Dr. Bala Maijama’a Wunti to digitise their services, improve customer engagement and increase profitability.

Arch. Jarmajo noted that the intervention reflects the commitment of Dr. Bala Wunti towards inclusive development, youth empowerment and the promotion of small-scale enterprises capable of creating sustainable livelihoods across communities.

Earlier in his remarks, the Chief of Operations of BWSO, Alh. Ladan Salihu Kangere, explained that the organisation was established with a clear mandate to support women and youth empowerment, community development initiatives, humanitarian services and leadership training programmes aimed at building responsible citizens.

Kangere added that BWSO remains committed to identifying and supporting overlooked but economically viable informal sector groups whose contributions are vital to local economic growth and social stability.

He stressed that empowering artisans and vulnerable groups with modern tools, digital access and business support mechanisms would significantly reduce poverty, unemployment and social dependency within communities.

The Chief of Operations further stated that the organisation would continue to partner with community-based associations to promote entrepreneurship, self-reliance and dignity of labour among youths and disadvantaged persons across Bauchi State.

It would be recalled that BWSO recently launched a N40 million empowerment programme for persons living with disabilities in Katagum Zone. The initiative is designed to provide POS startup capital to beneficiaries to help them become self-reliant and discourage street begging.

Responding on behalf of the association, the Bauchi State Chairman of the Association of Nail Cutters of Nigeria, Mal. Abubakar Yahaya, commended Dr. Bala Maijama’a Wunti for his consistent support towards empowering small business owners, artisans and vulnerable groups over the years.

Yahaya described the intervention as timely and transformative, noting that many members of the association had operated for years without proper shelter, recognition or institutional support.

He stated that the proposed operational shade and registration support would greatly improve the image of the profession, enhance public trust, and create a more organised working system for members across the state.

The chairman further assured BWSO that members of the association would make judicious use of the opportunities provided to improve their businesses and render more efficient services to the public.

He also pledged the association’s readiness to embrace digital innovations and modern business practices introduced through the partnership with BWSO, describing the initiative as a new chapter of hope and economic inclusion for members.

Abubakar Al-Sadique, Chief Communication Officer, BWSO. 22/05/2026

22/05/2026

Wan nan ganganci ne ko tsautsayi?

Address

NO 9 GOMBE Road OLD GRA BAUCHI
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malikiya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share