Al Ameen Top

Al Ameen Top 📖 Islamic Reminders ❤️ Love for Prophet Muhammad ﷺ 🌙 Daily beneficial content 👇 Follow & share for reward.

24/08/2026

Part 3 😱🔥 Har yanzu ba a san ƙarshen labarin ba Me kuke tunanin zai faru a Part 4? 👀👇

Ku yi Like ❤️, Follow ➕ da Share 🔄 domin kada ku rasa ci gaba!

23/08/2026

Ya Allah Kaji kan Sheik
Jafar Muhmud Adam Kano
Amin🤲

23/08/2026

🔥 PART 2 — ABIN DA YA FARU A NAN BA ABIN YARWA BA NE! 😱

23/08/2026

😱 KIRAN DA YA FITO DAGA GIDAN DA AKA RUSHE!

22/08/2026

Post Dina Na Karshe a Yau
Muhammadu Rasulullah
S💚A💙W

Ƴar Najeriya, Maryam Ibrahim Dan Azumi, ta lashe matsayi na ɗaya (1st Position) a ɓangaren mata – 60 Hizb da Tafsiri, a ...
20/08/2026

Ƴar Najeriya, Maryam Ibrahim Dan Azumi, ta lashe matsayi na ɗaya (1st Position) a ɓangaren mata – 60 Hizb da Tafsiri, a Gasar Sarki Abdulaziz ta Ƙasa da Ƙasa ta Alƙur’ani, karo na 46, da aka gudanar a Makkah, Masarautar Saudiyya.

Gasar ta bana ta samu halartar masu fafatawa daga ƙasashe 133 na duniya, abin da ya ƙara wa wannan nasara muhimmanci da daraja.

Wannan gagarumar nasara ta ƙara tabbatar da irin baiwar da Allah Ya h**e wa ƴaƴan Najeriya a fagen Haddar Alƙur’ani da ilimin Tafsiri.

Qur'an TV

Ɗan Nigeria ya samu matsayi na biyar (5) a musabaƙar duniya ta ƙasar Saudiyya matakin izu sittin da tafsiriMuhammad Abdu...
20/08/2026

Ɗan Nigeria ya samu matsayi na biyar (5) a musabaƙar duniya ta ƙasar Saudiyya matakin izu sittin da tafsiri

Muhammad Abdullahi Marafa, ɗan Najeriya da ya fito daga Jihar Zamfara, ya samu matsayi na biyar (5th Position) a Gasar Sarki Abdulaziz ta Ƙasa da Ƙasa ta Alƙur’ani, karo na 46, a ɓangaren Hizb 60 da Tafsiri, wadda ake gudanarwa a birnin Makkah, Masarautar Saudiyya.

Wannan gagarumar nasara ce ga Muhammad Abdullahi Marafa da Jihar Zamfara, tare da ɗaukaka sunan Najeriya a fagen karatun Alƙur’ani na duniya.

Gasar ta haɗa ƙwararrun masu karatun Alƙur’ani daga ƙasashe 133 na duniya, abin da ya ƙara nuna girman wannan nasara.

Qur'an TV

"Lokacin da wadanda s**a kashe malam Jafar 😭😭😭,,Suna tayi Masa barazana Akan idan baibariba zasu kasheshi,Hartakai suna ...
19/08/2026

"Lokacin da wadanda s**a kashe malam Jafar 😭😭😭,,

Suna tayi Masa barazana Akan idan baibariba zasu kasheshi,

Hartakai suna zuwa masallacin da yake DAAWA Yana karatu suna mishi message awaya na bakar magana da barazanar kisa😭😭

Har takai malam Jafar yace,.
Kai idan baka shirya kamutuba kadaina zuwa sahun gaba idan ina waazi saboda Kar Jini yatabaka😭😭

Allahu akbar Allahu akbar,
Allah yajikan malam Jafar.

19/08/2026

Shin mace ta fi bukatar miji mai kuɗi, ko miji mai ƙaunarta? 😏
Ku faɗi gaskiya, ba siyasa ba. 👇

18/08/2026

Wasu mutane ba sa son ka samu nasara suna son ka zauna a matakin da s**a san ka. 😏
Kun taɓa fuskantar haka? 👇

Address

Gesharo
Birnin-Kebbi
860101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Ameen Top posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share