SADIQ LBT Advertisement company

SADIQ LBT Advertisement company Media manager/Advertisement/marketing and consulting and media manager

Dodon marasa gaskiya kenan
12/09/2025

Dodon marasa gaskiya kenan

Barka da safiyar juma'a jagoran talakawa Hon Rilwan Hussein Abarshi Ubangiji yayi jagora ya kawo babban rabo mai albarka...
12/09/2025

Barka da safiyar juma'a jagoran talakawa Hon Rilwan Hussein Abarshi

Ubangiji yayi jagora ya kawo babban rabo mai albarka

SALAC

BUƊƊAƊIYAR WASIKA ZUWA GA GWAMNATIN JAHAR KEBBI (Karkashin jagorancin Dr Nasir Idris kauran Gwandu)Bayan gaisuwa tare da...
12/09/2025

BUƊƊAƊIYAR WASIKA ZUWA GA GWAMNATIN JAHAR KEBBI
(Karkashin jagorancin Dr Nasir Idris kauran Gwandu)

Bayan gaisuwa tare da tarin fatar Alkhairi muna kira tareda baka tabbacin mu al'ummar Libata/kwanga ward dake karamar hukumar mulki ta Ngaski LGA
Muna tare dakai tun farkon fitowar ka takara har zuwa cin zaɓe duk damu akayi da kuma goyon bayan mu tareda Kuri'un mu

Mai girma Gwamna har yanzu muna kyautata maka zato tareda gwamnatin ka mai albarka,da wannan muke kira zuwa gareka akan wayyanan matsaloli kamar haka-;
1.Rashin aiki a yankunan libata/kwanga ward
2.Rashin wakilci daga yankin Libata/kwanga ward
3.Dawo da kamfanin hakar ma'adini mai suna Three crown mine company bakin aiki don ciyar da jaha da kuma karamar hukumar mulki ta Ngaski LGA gaba
4.daidaita alaqa tsakanin kamfuna da kuma yankin da kamfuna ke aiki
4.cika alkawarin dake tsakanin gundumar libata/kwanga ward da gwamnatin ka

Da wannan nike kira zuwa ga adalin Gwamna cike da yakini tareda tabbacin za'a duba korafin yankina ta Libata/kwanga ward

Ubangiji Allah yayi maka jagoranci acikin dukkanin al'amuran ka,ya baka ikon ciyar da jahar Kebbi da al'umman jahar Kebbi gaba

SALAC

Barka da ranar juma'a Hon Rilwan Hussein Abarshi Allah yayi jagora ya jiyar damu alkhairi Barka da safiya SALAC
05/09/2025

Barka da ranar juma'a Hon Rilwan Hussein Abarshi

Allah yayi jagora ya jiyar damu alkhairi
Barka da safiya

SALAC

28/11/2024

Rayuwar wasun mu kenan malam

Women cap @ affordable priceLocation; libata,Ngaski LGA of kebbi state
21/09/2024

Women cap @ affordable price
Location; libata,Ngaski LGA of kebbi state

INA MA'ABOTA NEMAN ILIMI "GA WATA DAMA TA SAKE SAMUWAWannan wata sabuwar makaranta ce da aka bude Anan Libata Ngaski LGA...
30/08/2023

INA MA'ABOTA NEMAN ILIMI "GA WATA DAMA TA SAKE SAMUWA

Wannan wata sabuwar makaranta ce da aka bude Anan Libata Ngaski LGA kebbi State a karkashin jagoranci Ilimin Bai Daya ma'ana (TSANGAYA) domin samarda inganttaciyar ilimi.

Yaro ko yarinya daga shekara biyar 5years zuwa sama above.

Makarantar tana dauke da darrusa kamar haka-;
- Qur'an
- fiqhu
- Risala
- Hadisi
- English
- mathematics

Da dai sauran darrusa masu amfani Bugu da Kari karatu kyauta ne

Sai dai za,a Biya kudin registration a naira Dari biyar kacal #500.

Lokutan karatu karfe 200pm zuwa karfe 5pm na maraice.

Domin Karin bayani a tuntubi hukumar makarantar ta wannan layi 08164022706 ko a ziyarce mu a filin makaranta dake LIBATA dake hanyar KWANGA.

Sannu da namijin kokari malam ABDULHAMID DAN INNA.

Sanarwa daga Hukuman makaranta.
To sai Kun zo.

Sadiqlbt online advertisement company.

On Tuesday, May 9th 2023, I facilitated an interesting interactive training season for fifty Executive,  Senior and Midd...
11/05/2023

On Tuesday, May 9th 2023, I facilitated an interesting interactive training season for fifty Executive, Senior and Middle cadre staff of the Nigeran Drug Law Enforcement Agency, NDLEA, on Aligning Leadership, Strategy and Corporate Culture for ultimate productivity.
Effectuve Leadership sets clear vision,define values and create Corporate Culture that supports the Organization' Strategy and Goals.

EDUCATION AS AN ORDER OF THE DAYUNIQUE ACADEMY NURSERY AND PRIMARY SCHOOL !!!    SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY ...
21/09/2022

EDUCATION AS AN ORDER OF THE DAY
UNIQUE ACADEMY NURSERY AND PRIMARY SCHOOL !!!
SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY
Admission Admission Admission
unique academy nursery and primary school Tana farin cikin sanar da daukacin Al,umma cewa ta fara daukar Sabin dalibai ta shekarar 2022/2023.
ajujuwan sun hada da ;-
- KG 1 and 2
- Nursery 1and 2
- primary classes
karmu manta ilimi itace jigon Rayuwa, muyi kokarin wadata diyan mu da nagarttaciyar ilimi.
domin mallakar form A garzaya zuwa makarantar A libata ward unguwan Isah kabirba Ngaski LGA kebbi state,
ko a tuntubi wayyanan numbers domin Karin bayani 👉 08025288087, 0813 034 2734,
Domin tallata manhajar ku a tuntubi SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY a lambar waya Kamar haka 👉 0912 088 6756.

EDUCATION AS AN ORDER OF THE DAYUNIQUE ACADEMY NURSERY AND PRIMARY SCHOOL !!!    SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY ...
21/09/2022

EDUCATION AS AN ORDER OF THE DAY
UNIQUE ACADEMY NURSERY AND PRIMARY SCHOOL !!!
SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY
Admission Admission Admission
unique academy nursery and primary school Tana farin cikin sanar da daukacin Al,umma cewa ta fara daukar Sabin dalibai ta shekarar 2022/2023.
ajujuwan sun hada da ;-
- KG 1 and 2
- Nursery 1and 2
- primary classes
karmu manta ilimi itace jigon Rayuwa, muyi kokarin wadata diyan mu da nagarttaciyar ilimi.
domin mallakar form A garzaya zuwa makarantar A libata ward unguwan Isah kabirba Ngaski LGA kebbi state,
ko a tuntubi wayyanan numbers domin Karin bayani 👉 08025288087, 0813 034 2734,
Domin tallata manhajar ku a tuntubi SADIQ LBT ONLINE ADVERTISEMENT COMPANY a lambar waya Kamar haka 👉 0912 088 6756.

Address

New Libata Nigeria Kebbi State Ngaski LGA
Birnin-Kebbi

Telephone

+2347031869534

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SADIQ LBT Advertisement company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SADIQ LBT Advertisement company:

Share