Engr.Sani Garba Ibrahim Media Forum

Engr.Sani Garba Ibrahim Media Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr.Sani Garba Ibrahim Media Forum, Social Media Agency, No. 32 Birninkudu G. R. A, Birnin-Kudu.

Kiyawa local government sunakarbi kayan abincin azumi wanda dantakarar senator na jigawa Central ENGR SANI GARBA IBRAHIM...
07/03/2026

Kiyawa local government sunakarbi kayan abincin azumi wanda dantakarar senator na jigawa Central ENGR SANI GARBA IBRAHIM yake bayarwa aduk shekara A kananan hukumin Dutse, Gwaram, jahun, kiyawa, miga,buji, da Birninkudu Allah cikin ikonsa wannan shekararma yabayar kamar yanda yasa bayarwa adukkanin wadanda kananan hukumoni.

Engr.Sani Garba Ibrahim Media Forum
@

18/02/2026

Ya Allah 🤲🏽 ka kara sanya kwanciyar Hankali da Imani, da Aminci da Musulunci, da kuma gamonkatar da abin da ka ke so, Ya Allah 🤲🏽 ka yarda da damu da dukkan Ibadunmu agareka, Ya Allah 🤲🏽 ka sa mu Anfana da dukkan Albarkar da ke cikin wannan wata na Ramadan amin; Albarkar Annabawanka baki daya Ya Allah 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

BARKANMU DA SHIGOWA RAMADAN

𝐃𝐀𝐍𝐌𝐎𝐃𝐈. 𝐌𝐀𝐋𝐀𝐌𝐈𝐍 𝐆𝐎𝐕𝐄𝐑𝐍𝐎𝐑  𝐆𝐨 𝐚𝐠𝐚𝐢𝐧   𝐃𝐀𝐍𝐌𝐎𝐃𝐈𝐣𝐢𝐠𝐚𝐰𝐚 𝐜𝐞𝐧𝐭𝐫𝐚𝐥 is weeting.  help  ENGR. SANI
17/02/2026

𝐃𝐀𝐍𝐌𝐎𝐃𝐈. 𝐌𝐀𝐋𝐀𝐌𝐈𝐍 𝐆𝐎𝐕𝐄𝐑𝐍𝐎𝐑 𝐆𝐨 𝐚𝐠𝐚𝐢𝐧 𝐃𝐀𝐍𝐌𝐎𝐃𝐈

𝐣𝐢𝐠𝐚𝐰𝐚 𝐜𝐞𝐧𝐭𝐫𝐚𝐥 is weeting. help ENGR. SANI

17/02/2026

Candidate with positive potentials

𝐄𝐍𝐆𝐑. 𝐒𝐀𝐍𝐈 𝐆𝐀@highlight@highlightghGov Umar Namadi
GDady Ringimadi
Dady Ringim

𝐃𝐀𝐔𝐑𝐈𝐍 𝐀𝐔𝐑𝐄.   A yau karkashin wakilcin kungiyoyin gidan ENGR SANI GARBA IBRAHIM  muka halassaci daurin auren wasu daga ...
07/02/2026

𝐃𝐀𝐔𝐑𝐈𝐍 𝐀𝐔𝐑𝐄.

A yau karkashin wakilcin kungiyoyin gidan ENGR SANI GARBA IBRAHIM muka halassaci daurin auren wasu daga cikin yan kungiyar dake garin gwaram da kila idan aka daura auran BASIRU AHMAD da IBRAHIM ADAMU KILA. Inda bayan angama daurin1 auran saikuma mukai kai ziyara tare da gaisuwa cikin gari da lungu inada al'umah suke zayyana mana goyan bayansu ga maigirma Gov Umar Namadi tare da amincewa da tafiyar engr sani. Gaskiya munji dadin da farin ciki dangane da irin abubuwan da muka gani a garin gwaram da kila. Mungode sosai Allah yatabbatar mana da engr sani garba a senator 2027.

𝐉𝐔𝐌𝐀'𝐀𝐓 𝐌𝐔𝐁𝐀𝐑𝐀𝐊 𝐄𝐍𝐆𝐑. 𝐒𝐀𝐍𝐈 𝐆𝐀𝐑𝐁𝐀 𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌
06/02/2026

𝐉𝐔𝐌𝐀'𝐀𝐓 𝐌𝐔𝐁𝐀𝐑𝐀𝐊

𝐄𝐍𝐆𝐑. 𝐒𝐀𝐍𝐈 𝐆𝐀𝐑𝐁𝐀 𝐈𝐁𝐑𝐀𝐇𝐈𝐌

TAWAGAR MUTANAN KIYAWA TARE DA JAGORORIN GIDAN MARIGAYI TIJJANI IBRAHIM GAYA.  ZUnzurutun mutane daga garin kiyawa daga ...
01/02/2026

TAWAGAR MUTANAN KIYAWA TARE DA JAGORORIN GIDAN MARIGAYI TIJJANI IBRAHIM GAYA.

ZUnzurutun mutane daga garin kiyawa daga gida daban daban nagarin kiyawa sunkawo ziyara da jinjina ga ENGR SANI GARBA IBRAHIM. Inda s**a nuna goyan bayansu akansa. Bayan gama bayaninsu yayi kira agaresu dasu zama masu san cigaban al'umah tare da bada goyan baya da gobnatin jahar jigawa karkashin jagorancin maigirma malam umar Namadi danmodi.

𝐃𝐀𝐔𝐑𝐈𝐍 𝐀𝐔𝐑𝐄 HON. engr sani garba Ibrahim  yasamu damar halassatar daurin auran yayan  SSG  na jahar jigawa inda maigirma...
30/01/2026

𝐃𝐀𝐔𝐑𝐈𝐍 𝐀𝐔𝐑𝐄

HON. engr sani garba Ibrahim yasamu damar halassatar daurin auran yayan SSG na jahar jigawa inda maigirma governor malam umar namadi danmodi yayi walittaka Allah yabasu zaman lafiya

Address

No. 32 Birninkudu G. R. A
Birnin-Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr.Sani Garba Ibrahim Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share