Shafin Talla

Shafin Talla Shafin talla, shafine dake tallace-tallacen hajoji daban-daban cikin farashi mai sauki yadda kowa z

Makarantar Abubakar Siddiq College, itace makaranta ɗaya tilo da ta ke bada ingantaccen ilimi, ilimin da zai sa ɗalibi y...
18/09/2022

Makarantar Abubakar Siddiq College, itace makaranta ɗaya tilo da ta ke bada ingantaccen ilimi, ilimin da zai sa ɗalibi ya yi gogayya da sauran ɗalibai na ko ina. Dan haka makarantar tuni ta fara ɗaukar sabbin ɗalibai a zango na farko. Domin ƙarin bayani ana iya zuwa makarantar kaitsaye dake Kurna masallacin Juma'a layin Malam Alasan Bebeji ko ta lambar waya kamar haka. +2347068243654 a iso lafiya.

Ina masu buƙatar kyawawan samfurin rufin gidaje da ƙayatattun rufin cikin ɗaki masu kyau da inganci wato mahadi ka ture?...
17/09/2022

Ina masu buƙatar kyawawan samfurin rufin gidaje da ƙayatattun rufin cikin ɗaki masu kyau da inganci wato mahadi ka ture? to ga nesa tazo kusa ku tuntuɓi Engr:_Mohammed Mansur Mohammed Jada
dake chamba along cattle market road, Jada a jihar Adamawa. Domin ƙarin bayani a buga wannan lambar. +2347013176327

Domin samun ingantattun Shaddodi da yaduka harma da Atamfofi ku garzaya A A MAKODA TEXTILE dake gidan Alhaji Auwalu mai ...
16/09/2022

Domin samun ingantattun Shaddodi da yaduka harma da Atamfofi ku garzaya A A MAKODA TEXTILE dake gidan Alhaji Auwalu mai Dankwali a kasuwar kwari, kazalika suna aikawa da kaya zuwa duk inda ku ke a fadi Najeriya kuna iya tuntubar su ta lambar waya kamar haka +2348032779769, taken su shine sayan na gari maida kudi gida.

Wannan shine Usman Mustafa Sani, kwararren mai zanen gidaje (Architect) wanda yake zane cikin hikima da kwarewa, yana wa...
16/09/2022

Wannan shine Usman Mustafa Sani, kwararren mai zanen gidaje (Architect) wanda yake zane cikin hikima da kwarewa, yana wannan aiki a farashi mai rahusa. Gamai buƙatar ganawa da shi sai a tuntuɓe shi ta wannan lambar 07016873983 dan ƙarin bayani.

23/08/2022

Barkanku da war haka, shafin talla na gaishe ku.

27/09/2020
22/09/2020

AA MAKOƊA TEXTILE. SAYAN NA GARI MAIDA KUƊI GIDA.

18/08/2020

Get ready for the raffle draw!

A new set of winners will be announced on Friday the 21st of August, 2020.

Don't miss out this time. Simply visit- www.zenith.com/betalife to be part of the promo.

16/08/2020

how it works how it works

14/08/2020

Congratulations and thank you for choosing .
You too could be a winner in the
Simply visit www.zenithbank.com/betalife and you could be among 50 people to win 30k worth of prizes each week.

Address

Kurna Juma'a Mosque
Dal

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349065699265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafin Talla posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafin Talla:

Share