Taskar Al'ajabi

Taskar Al'ajabi Domin Labarin Al'ajabi Duniya Kasance Tare da Taskar Al'ajabi

13/01/2025

Kazo ka samu yara kana cusa musu aƙidar da ba zata amfanesu ba da Labaran Ƙanzon kurege kaji ana cewa "Wane yaji daga wane, shi kuma ya karɓo daga baban wane , shi kuma ya jiyo daga Kuyangar wane, ita kuma kuyangar ta jiyo daga Maƙwabtan iyayen gidanta, cewa wani yaro ya zo yana bada labari ya jiyo daga wajen baban abokinsa, baban abokina ya jiyo daga abokin kakansa, wane yayi kaza da kaza..🤐🚶.

Kullum fa aikin kenan shi ake so yara masu jin yunwa fal cikinsu su haddace a makarantu da sunan ci gaba.

Yayin da Ƙasashen da s**a ci gaba s**a dage wajen koyawa yaransu yadda za su ƙirƙiri wayoyin hannu, koyon computer, aikin likitanci.

Maimakon ku koya musu abinda nan gaba za su dogara akai asan su a duniya, su ciyar da ƙasa gaba amma ina, dole sai kun ɗorasu akan rikicin da wasu s**a yi tsakaninsu shekaru ɗaruruwa da s**a shuɗe.

Dole sai kun saka suna support ɗin wani ɓangare suna zagin wani da aibata shi.

Kun kawar da hankulansu da Ƙwaƙwalensu da kimiyyar zamani da fasaha kun ɗorasu akan gabar da bata shafe su ba sam.

Cikinsu Fal da Yunwa Ƙwaƙwalensu Fal da gaba da tarihin yaƙe-yaƙe da nuna musu cewa wannan shine addini. Kuma da shine za su samu aljanna.

Allah zai Maganinku
Follow for Follow

13/01/2025

Hey 👋
Barca Yane

13/01/2025

24/12/2024

Kanayi kasa Done
Follow To Follow
Dan Allah Babu Girman Kai

27/08/2024

Yadda Ake Samun 100k a duk Sati. || Paid Advert

25/08/2024

LABARIN YAN UWA BIYU || TASKAR AL'AJABI

25/08/2024

wannan labari ne Mai Cike da darrusa da yawa Wanda ya faru akan wasu Yan Uwa Biyu

Address

Damaturu Yobe State
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Al'ajabi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share