Cimrd salisu m idriss b/yadi

Cimrd  salisu m idriss b/yadi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Cimrd salisu m idriss b/yadi, Social Media Agency, Buni yadi, Damaturu.

Babban burin salisu m idriss Shene haduwa da uwar marayu hajiya fateema Umar Gwamnaty Mairiga fuska da fuska Allah ya ka...
01/03/2026

Babban burin salisu m idriss Shene haduwa da uwar marayu hajiya fateema Umar Gwamnaty Mairiga

fuska da fuska
Allah ya kawo nesa kusa🙏

20/01/2026
"Shuru shene babban makami Wanda duk Duniya take tsoro .ba see jayi magana za asamu ga6ar da za agane lagwun ka.Daman an...
11/12/2025

"Shuru shene babban makami Wanda duk Duniya take tsoro .

ba see jayi magana za asamu ga6ar da za agane lagwun ka.

Daman annabi S.A.W yace FAL YAKUL KHARAN AUYASUMUT.

Daga Buni Sai BadeDaga kulas sai BUNI Daga Khadija sai necas Daga gwarime sai............ZONE A  duk sai mu changer su Y...
22/08/2025

Daga Buni Sai Bade
Daga kulas sai BUNI
Daga Khadija sai necas
Daga gwarime sai............

ZONE A duk sai mu changer su Yan wuru wuru

Sen Ahmad Ibrahim Lawan Sardaunan Bade. Governor of Yobe State 2027. Insha Allahu.
21/08/2025

Sen Ahmad Ibrahim Lawan Sardaunan Bade. Governor of Yobe State 2027. Insha Allahu.

79% DAGA CIKIN JAMMA'AR GUJBA LOCAL GOV. SUMA SUNBI TAFIYAR Daga Buni Sai BadeWannan Shiyake Karamana Karfin Gwuiwa Waje...
17/08/2025

79% DAGA CIKIN JAMMA'AR GUJBA LOCAL GOV. SUMA SUNBI TAFIYAR
Daga Buni Sai Bade

Wannan Shiyake Karamana Karfin Gwuiwa Wajen Kara Kaimi Da Jajircewa.

Kuma In Sha Allah Sai munkai Gaci Awannan Tafiyar tamu Mai Albarka
Daga Buni Sai Bade. A 2027 BI'IZINILLAHI TA'ALAH

Auwal M Abdullahi BuniYadi✍️...
~ Gujba social media Team ~
Daga Buni Sai Bade

Bawan Allah alh nasiru mato Allah Ubangiji Yamaka Yadda Kaso. Alfarmar Annabi Da Alkur'ani.
16/08/2025

Bawan Allah alh nasiru mato Allah Ubangiji Yamaka Yadda Kaso.
Alfarmar Annabi Da Alkur'ani.

Address

Buni Yadi
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cimrd salisu m idriss b/yadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share