Kasuwar Kano

Kasuwar Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasuwar Kano, Dorayi Babba Yamadawa 2 Kuntau, Kano.

15/10/2025

What a Goals from Gangling Striker

15/10/2025

Idan kana son yin nasara a rayuwa, to ka daina damuwa da irin mutanen da:
- Basa sonka.
- Suna da saɓani dakai.
- Suna ƙoƙarin zaƙulo gazawarka.
- Suna fatan faɗuwarka.
- Suna ganin ba daidai kake rayuwa ba.
Damuwa fiye da kima da ra’ayinsu, da yadda suke kallon ka, zai iya janyo maka asara mai yawa.
Baza ka iya gamsar dasu ba, baza ka iya hana su magana A kanka ba. Don haka ci gaba da rayuwarka matukar kana Kan Gaskiya.

15/10/2025

Ranar da mala'ika zai zo ɗaukar ranka, ahalinka suna gani amma ba su isa su hana ba. Ko minti ɗaya ba zai jinkirta maka ba, zai tafi da ruhinka, duk abubuwan da kake ta shan wahala wajen nema, dole ka tafi ka bar su. Ka rayu rayuwa irinta Musulunci. Ya zama neman lahira shi ne babban hadafinka. Domin Ita duniya ko ka samu dole za ka tafi ka bar ta.

15/10/2025
A ranar Alƙiyama zaka hana Maifiyarka da Mahaifinka da matarka da ƴaƴanka da ƴanuwanka da abokanka komai cikin ayyukanka...
08/10/2025

A ranar Alƙiyama zaka hana Maifiyarka da Mahaifinka da matarka da ƴaƴanka da ƴanuwanka da abokanka komai cikin ayyukanka na alheri, amma kana ji kana gani za a ɗauka bisa dole a bawa wani, saboda ka ci namansa (giba) a duniya!
Don haka, ka kiyaye harshenka.

Shedadani 👍👍👍
07/10/2025

Shedadani 👍👍👍

Address

Dorayi Babba Yamadawa 2 Kuntau
Kano
0000001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasuwar Kano:

Share