08/01/2026
Shugaba Lee Jae Myung, ya fada a yau Laraba cewa ya nemi shugaban China, Xi Jinping ya sa baki saboda makwabciyarsa Koriya ta Arewa ta bar zancen kera makaman nukiliya.
Shin kuna ganin shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un zai amince ya hakura da batun nukiliya?