JIBWIS GOMBE SOUTH, GABUKKA BRANCH

JIBWIS GOMBE SOUTH, GABUKKA BRANCH We are dedicated to spreading the teachings of Islam according to the Qur’an and Sunnah.
(1)

Our mission is to promote peace, knowledge, and unity within the Universe through da’wah,
Regular Islamic lectures, Qur’an recitation, guidance on Islamic practices.

Taqabbalallahu Minna Wa Minkum, Eid Mubarak! 🌙✨Direct pictures from Isma'ila Idris Bin Zakariyya Eid Ground along Bauchi...
27/05/2026

Taqabbalallahu Minna Wa Minkum, Eid Mubarak! 🌙✨

Direct pictures from Isma'ila Idris Bin Zakariyya Eid Ground along Bauchi Road, opposite NNPC Depot, Gombe.
May Allah (Subhanahu Wa Ta’ala) accept our good deeds, forgive our sins, and bless us with peace, mercy, and happiness. Ameen 🤲🏽

Happy Eid al-Adha to all Muslims around the world. 🐐🕌

23/05/2026

Gombawa Kira Maza Kaga aiki Shirin Sallan Idi, Sharon Filin Idi Daga Chikin Fadar Jihar Gombe, Filin Idin Tinawa Da Sheik Ismaila Idriss

01/03/2026

Women's Ramadan Tafsir Centre From Gabukka, Gombe South Gombe State.

Al,umman Anguwar Gabukka Musamman Yan Kungiyar Jama,atu Izalatil Bidi,a Waikamatissunnah Mai Headquarters a Jos Na Nuna ...
27/02/2026

Al,umman Anguwar Gabukka Musamman Yan Kungiyar Jama,atu Izalatil Bidi,a Waikamatissunnah Mai Headquarters a Jos Na Nuna Farin Chikinsu Da Godiya Ga Wani Bawan Allah Dayake Aikin Fadada Babban Masallachin Juma,a Dayake Kofar Gidan Marigayi Malam Hassan Maitanki.

Wanda Aiki Yayi Nisa Tareda Inagnchi Dakuma Salon Zamani.

Wannan Bawan Allah Dayaki Bayyana Kansa Yache Don Allah Yake Wannnan Aiki Bashida Bukatar Sai Annuwa Duniya Shi.

Muna Rokon Allah Ubangiji Yanda Wannan Bawa Nake Yake Ma Hidima Chikin Ikilasi Da Tawa,aliu Allah Ka Biya Masa Dukkan Bukatunsa Na Alkairi Sannan Kakareshi Daga Dukkan Wata Matsala A Rayuwarshi.

Sanarwa Amadadin Shugaban Majalisar Malamai Na Anguwar Gabukka Ustaz Muhammad Abdullahi (Malam Mijinyawa).

Rubutawar Ustax Usman Adamu Shugaban Committee JIBWIS GOMBE SOUTH, GABUKKA BRANCH

22/02/2026

Bikin Bude Tafsirin Karatun Alqur,ani maigirma a commercial area Masallachin da akewa lakabi da masallachi na daya mallakin kungiyar Jibwis Nhq Jos.

Days 1 Tafsir 19/2/2026Kai Tsaye Daga Wajen Tafsir Alqurani Mai Girma Wanda Yake Gudana Yanzu Haka A Masallacin Jummaar ...
19/02/2026

Days 1 Tafsir

19/2/2026

Kai Tsaye Daga Wajen Tafsir Alqurani Mai Girma Wanda Yake Gudana Yanzu Haka A Masallacin Jummaar Izala Na Daya Dake New Commercial Area Gombe

Wanda Mataimakin Shugaban Majalisan Mlm Na Kasa 2 Ash Sheikh Dalhatu Abubakar Kantana

Karkashin Jagorancin Qungiyar Jamaatul Izalatil Bid A Waikamatus Sunnah Founded By Ash Sheikh Ismail Idris Bin Zakariyya Jos

Muna Addua Allah Yayi Kyakkyawan Sakai Ameen

Address

Gabukka Quarters
Gombe
76206

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWIS GOMBE SOUTH, GABUKKA BRANCH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JIBWIS GOMBE SOUTH, GABUKKA BRANCH:

Share