Jaridar ABM

Jaridar ABM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jaridar ABM, Social Media Agency, Gombe.

27/02/2026
da akwai yiyuwar gawuna zai bar jam'iyar APC zuwa wata jam'iya don suyi takara da Abba daga zarar zabe yazo APC za ta fa...
27/01/2026

da akwai yiyuwar gawuna zai bar jam'iyar APC zuwa wata jam'iya don suyi takara da Abba daga zarar zabe yazo APC za ta fadar da Abba a gwamna sai ta bawa gawuna daga nan gawuna yazamo gwamna sai Kuma ya dawo jam'iyar APC

don nema Karin bayani follow JARIDAR ABM don samun wasu labaran siyasar kano dabo

21/01/2026Insha AllahSave the date
15/01/2026

21/01/2026
Insha Allah
Save the date

Gayyata!!! Gayyata!!! Gayyata!!!Madakin gombe
15/01/2026

Gayyata!!! Gayyata!!! Gayyata!!!
Madakin gombe

Inhar allah yaso chiyarda bayinsa sai ya hadasu da jarrabawa 3.m+500,000
12/01/2026

Inhar allah yaso chiyarda bayinsa sai ya hadasu da jarrabawa 3.m+500,000

Ka da ka Wahalar da kanka Wajen Yiwa Rukunin Wadannan Mutane Raddi, Koda sun ta'baka Wato 1-Munafiki2-Mahaukaci3-Makarya...
18/12/2025

Ka da ka Wahalar da kanka Wajen Yiwa Rukunin Wadannan Mutane Raddi, Koda sun ta'baka Wato
1-Munafiki
2-Mahaukaci
3-Makaryaci
4-Mai Hassada
5-Jahili

Allah Yajiqan iyayen mu da Sauran Musulmai Baki Daya.

To yan'uwa mata ayi hattara Domin wannan abun yana cutarwa Ta inda bakwa tsammani, Allah yasa mudace.
05/12/2025

To yan'uwa mata ayi hattara
Domin wannan abun yana cutarwa
Ta inda bakwa tsammani,
Allah yasa mudace.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar ABM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share