ZADI SONKA

ZADI SONKA online business

22/03/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: "Iran na yaƙi da Dajjal" — Babban masanin Rasha ya firgita duniya

Wani babban masanin falsafa daga ƙasar Rasha, Alexander Dugin, ya fitar da wata sanarwa mai ban tsoro da ta mamaye kafafen sada zumunta a yau.

Dugin ya yi kira ga dukkan Musulmin gabas ta tsakiya da su haɗa kai da ƙasar Iran, inda ya bayyana cewa abin da ke faruwa yanzu yaƙi ne tsakanin gaskiya da karyar Dajjal.

A cikin saƙon nasa, ya tambayi Musulmi cewa "me ya sa ba za ku shiga wannan kira na ƙarshe ba? Ba kwa jin sautin busar ƙaho ne?", lamarin da ya nuna cewa ana gab da ƙarshen duniya.

Wannan saƙo ya fito ne kai tsaye daga shafinsa na hukuma, kuma tuni ya fara janyo cece-kuce kan ko wannan shi ne farkon babban yaƙin duniya na ƙarshe.

Cikakken labarin yana sashin sharhi (Comments).

18/03/2026

Na tinyaho yamutu ga yanda abun ya faru dashi Allah ya kara nauyin kasa

Rip .Its confirmed  the death of prime Minister/President Nyetanyawo for Israel was killed in Iranian strikes with his b...
15/03/2026

Rip .Its confirmed the death of prime Minister/President Nyetanyawo for Israel was killed in Iranian strikes with his brother after retaliating the death of Ayatullahi khamenei for Iran.Iran kati enonya Trump oyo emumazze.

Masha Allah Alhamdulillah
15/03/2026

Masha Allah Alhamdulillah

Wato iya Darikar ka iya haukan ka a wannan zamani😅, ita wannan fah kur'anai ta daura akan ta, take rantsuwa akan cewa An...
11/03/2026

Wato iya Darikar ka iya haukan ka a wannan zamani😅, ita wannan fah kur'anai ta daura akan ta, take rantsuwa akan cewa Annabi yace izala kafirce ce izala ba addini bace wai idan karya take Allah ya tozarta ta, Allah ya aiko mata da azaba duniya da labari, ya kunya tata.
Sai yan amshin ta s**e amin. 😅

Sannan yace duk wacce ta saka gishirin lalle ko tayi sallah bata da sallah, idan karya take Allah yasa kur'anin da ta saka akan ta ya cinye ta.

Nifa ina ganin wannan darikarta batace in ba haka Meye na ta janyo wa kanta masifu da bala'i duk dan mutane su yarda da ita akan karya.

Shugaban kasar rasha yayi taaziyar shugaban kasar israila
11/03/2026

Shugaban kasar rasha yayi taaziyar shugaban kasar israila

🇮🇷🧏🏼💪🏼💥BABBAR MAGANA: Ƙasar 🇮🇷Iran ta ce zata iya aika mqkami masu l!nzami guda 800 a cikin awa ɗaya ga duk ƙasar da tak...
02/03/2026

🇮🇷🧏🏼💪🏼💥
BABBAR MAGANA: Ƙasar 🇮🇷Iran ta ce zata iya aika mqkami masu l!nzami guda 800 a cikin awa ɗaya ga duk ƙasar da take y@ƙi da ita.

Iran ta ce tana da makqmai masu l!nzami guda 250,000 wanda za ta kai shekaru 5 tana yaƙi da babu tsagaita wuta.

Majalisar Magabata (Guardian Council) ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jingine wata fatawa da aka danganta ga Jagoran ...
02/03/2026

Majalisar Magabata (Guardian Council) ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jingine wata fatawa da aka danganta ga Jagoran Juyin Juya Hali, Ayatullahi Ali Khamenei, wadda a baya ta haramta amfani da makamin nukiliya da kai hare-hare kan fararen hula.

A cewar rahoton, matakin na zuwa ne a daidai lokacin da rikicin siyasa da na soja ke kara tsananta, inda ake zargin mahukuntan kasar sun bayyana cewa yanzu za su iya daukar duk wani mataki da s**a ga ya dace domin fuskantar abokan gaba.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DOVE NEWS HAUSA 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

YANZU-YANZU: Ƙasar 1$ra£|a ta yi kira ga majalisar ɗinkin duniya cewa da ta taka wa 1rán birki, domin 1rán na aikata lai...
02/03/2026

YANZU-YANZU: Ƙasar 1$ra£|a ta yi kira ga majalisar ɗinkin duniya cewa da ta taka wa 1rán birki, domin 1rán na aikata laifukan ¥aƙi ta hanyar amfani da makaman da aka haramta amfani da su a duniya, da kuma farmakar yankunan fararen hula.

Me za ku ce?

Jirgin yakin America na ruwa wanda ta ke ta kuri dashi yau dai ya hadu da Hatsabiban jirgin yakin Iran marar matuki (Dro...
02/03/2026

Jirgin yakin America na ruwa wanda ta ke ta kuri dashi yau dai ya hadu da Hatsabiban jirgin yakin Iran marar matuki (Drong) inda lokaci kalilan jirgin ta tashi aiki,

Allah ya jikanka da rahama 🤲🏽Ya gafarta maka, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarka.Haka duniya take… wuri ne na wucewa...
02/03/2026

Allah ya jikanka da rahama 🤲🏽
Ya gafarta maka, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarka.
Haka duniya take… wuri ne na wucewa, ba na zama ba.

Address

Gusau
86112

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZADI SONKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share