ACTtv Africa

ACTtv Africa ✨ AA Global Trading Hub ✨
Crypto Trading πŸ“š | News | Mastering Chart/Psychology πŸ“‰ | Strategys PRICE ACTION /SMC/ICT Join Us On TG: t.me/AAGlobalTradingHub

AMINU TECH & BUSINESS CENTER!Wannan guri ne da muka tanada domin wayar da kan jama'a da kuma koya musu yadda zasu samu k...
02/05/2025

AMINU TECH & BUSINESS CENTER!

Wannan guri ne da muka tanada domin wayar da kan jama'a da kuma koya musu yadda zasu samu kudinsu ta hanyar online cikin sauki da gaskiya.

Muna koyar da:

Hanyoyin samun kudin shiga ta yanar gizo

Ayyukan online masu sauki da riba

Investment platforms da ake amfani da su cikin NGN ko USDT

Sabbin damar kasuwanci da cigaban fasaha

Join yanzu, domin kada ka bari wannan dama ta wuce ka! https://chat.whatsapp.com/L7u6zxGIIeA5szPctdC8sL

>> Ka samu ilimi domin samun kudi, Dan saukaka rayuwa!

Community Discussion Today by 3:00 PMAssalamu alaikum yan uwa,Kamar yadda kuke gani, na yanke shawara cewa zamu gudanar ...
14/04/2025

Community Discussion Today by 3:00 PM

Assalamu alaikum yan uwa,

Kamar yadda kuke gani, na yanke shawara cewa zamu gudanar da wata muhimmiyar tattaunawa yau da misalin karfe 3:00 PM insha Allah.

Me zamu tattauna?

Zamu mayar da hankali ne akan wannan sabon project Ι—in da muka gabatar muku yau. Wannan project Ι—in na Ι—auke da dama mai girma wacce zata amfani kowa da kowa cikin al'umma, musamman idan muka fahimta sosai kuma muka yanke shawara tare.

Dalilin Tattaunawar:

Wannan tattaunawar zata ba mu damar:

Fahimtar cikakken bayani akan project Ι—in

Yin tambayoyi da karΙ“ar amsoshi kai tsaye

Jin ra’ayoyin juna

Yanke hukunci tare kan ko ya dace mu shiga cikinsa ko a'a

Me nake bukata daga gareku?

Kafin lokacin tattaunawar yayi, ku daure ku saurari wannan voice note Ι—in domin samun gaba Ι—ayan bayani tun daga farko. Wannan zai taimaka wajen samun ingantaccen ra’ayi yayin tattaunawar.

Lokaci: Yau – 3:00 PM
Wurin Tattaunawa: ( https://chat.whatsapp.com/L7u6zxGIIeA5szPctdC8sL )

Voice Note:πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸ“’ AMA Event – AMINU TECH & BUSINESS CENTERπŸ“Œ Event: Ask Me Anything (AMA) SessionπŸ“… Date: [14/04/2025]πŸ•€Time: 9:00 PMπŸ“ Tele...
13/04/2025

πŸ“’ AMA Event – AMINU TECH & BUSINESS CENTER

πŸ“Œ Event: Ask Me Anything (AMA) Session
πŸ“… Date: [14/04/2025]
πŸ•€Time: 9:00 PM
πŸ“ Telegram: https://t.me/AMINU_TECH
🎀 Moderator: [AMINU ABR NASIR ]
πŸ“ Topic: [ ADK Platform Presentation ]

___

Duk wanda baida Telegram Yaje yayi Download yayi register domin a kwashi ilimi sosai a waje wannan telegram AMA din.

Gobe da Misalin karfe 9:00 PM daidai zamu fara insha Allah

Allah yasa mudace Ameen πŸ™

Address

Gwarinpa 36road A Close House No. 2
Gwarinpa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ACTtv Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share