AREWA Digital HUB

AREWA Digital HUB Content creator _-_ graphics design _-_ info marketing _-_meta sponrd ads_-_social media manager _-_ freelancer _-_digital skills _-_ follow for more tips👇

SHEIKH BALA LAU YA SAYAWA MASU MASU DA'AWA A KAUYUKA MASHUNA. Shugaban Kungiyar Izala na tarayyanar Najeriya Sheikh Abdu...
01/01/2026

SHEIKH BALA LAU YA SAYAWA MASU MASU DA'AWA A KAUYUKA MASHUNA.

Shugaban Kungiyar Izala na tarayyanar Najeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau ya sayawa Masu Da'awa a Kauyuka a karkashin Kungiyar MYPAF Mashuna domin saukaka ayyukan Da'awarsu.

Kungiyar sun jagoranci Musuluntar da Mutant sama da Dari biyu (200) a cikin watan December na shekarar 2025 da muka fita, tare da hadin Gwiywar Malam Adam Ashaka. da Malam Haruna Baban Chinedu

Kungiyar ta ziyarci Shugaban a gidanshi dake Yola fadar Jihar Adamawa, inda s**a bayyana mishi nasarori da s**a samu a matsayinshi na Uban Kungiyar, a Lokacin ne Shugaban yayi Alkawarin saya musu Mashuna da kuma taimakawa Kungiyar a duk lolacin da bukatar hakan ta k**a.

Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo shi ya wakilci Shugaban ya kuma gabatar da key na Mashunan ga Shugabannin Kungiyar na Jihar Adamawa da Taraba.

Muna fata Allah ya sanya Albarka ya kuma kara jagoranci y bunkasa wannan Kungiya, sanya ya kara yiwa Shugaba Jagoranci cikin Jagorancinsa.

Address

Water Board Jalingo
Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Digital HUB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share