fatima buba

fatima buba Crypto guru. Web3.Advocate. Trader. holder. let's move on.

05/05/2026

Trading becomes easy and boring once you know what you’re doing

I trade one strategy the same time every day and every week

You don’t need complex strategies to become profitable trading

All you need is a simple repeatable strategy that works.

10/10/2025

Ga kyauta saboda Allah wlh.⬇⬇⬇

A crypto exchanges akwai manyan nau’o’i guda biyu:1️⃣ Centralized Exchanges (CEX)👉 Misali: Binance, KuCoin, Bybit…A nan ...
28/08/2025

A crypto exchanges akwai manyan nau’o’i guda biyu:

1️⃣ Centralized Exchanges (CEX)

👉 Misali: Binance, KuCoin, Bybit…

A nan kai baka da cikakken iko da kuɗinka, suna rike maka keys 🔑

Sauƙin amfani, sau da yawa akwai customer support

Amma akwai hatsarin hacking ko frozen accounts

2️⃣ Decentralized Exchanges (DEX)

👉 Misali: Uniswap, PancakeSwap, dYdX…

Kai ke da ikon wallet ɗinka 100% 💯

Ba sai ka cika KYC ba, ana yin trading kai tsaye wallet-to-wallet

Duk abinda ka yi, yana kan blockchain, transparent ne

✨ A takaice:

CEX kamar banki ne – sauƙi, amma kai ba kai da cikakken iko.

DEX kamar kana da wallet ɗinka a aljihunka – kai ne boss.

👉 Don haka, exchanges su ne kofar shiga kasuwar crypto.

BAYANIN AKAN YADDA RAI YA KE .Sanin yadda RAI ya ke gaibu ne da har yanzu masana basu gano inda hakikanin rai ya ke a ga...
25/03/2025

BAYANIN AKAN YADDA RAI YA KE .

Sanin yadda RAI ya ke gaibu ne da har yanzu masana basu gano inda hakikanin rai ya ke a gangar jiki ba.

Abinda na fahimta rai ba wata tsoka ba ce da za ka gani ka taba. Rai PROGRAMING ne wanda Allah ya yi ya sanya a jikin Dan Adam. Kamar yadda computer take ba ta iya aiwatar da komai sai da Programms wanda ake yin Programming dinsu da programming languages.

Gangar jikin dan Adam HARDWARE ne yayin da tunaninsa, ransa, da feeling na sa SOFTWARE ne. Ita kuma software ba'a kallonta ballantana ka taba, amma itace masarrafin HARDWARE.

Idan kana so ka fahimci yadda rai yake to ka fahimci yadda FIRMWARE FLASH FILE ya ke a jikin waya. Da za ka sawo sabuwar waya ba zata yi aiki ba idan flash file nata ya yi corrupt. Wata ma ba za ta kawo koda haske ba har sai an dora mata sabon flash file.

Wayar kamar gangar jikin matacce ce, ba za ta yi komai ba. Rai kamar FLASH FILE ne wanda ana Install nasa a cikin waya sai kawai ta ci gaba da aiki. To kamar haka rai ya ke a cikin Dan Adam. Allah ne yayi PROGRAMING nasa kuma yayi INSTALLING na shi a jikin dan adam. Idan Allah ya turo mala'uku s**a yi UNINSTALL na wannan PROGRAM din to nan take sai ka mutu ka kasa koda motsi.

Yayin da Allah ke halittar Dan Adam a cikin Mahaifiyarsa daga MANIYYI ya koma JINI daga JINI ya koma TSOKA. wannan lokacin an gama kera gangar jiki Dan Adam kenan. Amma ba zai iya komai ba sai an Busa masa rai. Busa rannan INSTALLATION ne na rai, wanda shi rannan SOFTWARE ne.

Baki, hanci, ido, kafa, zuciya, kunne da sauransu da ke jikin Dan Adam dukkaninsu HARDWARES ne. Ba za su iya yin komai ba sai idan SOFTWARES (APPLICATION) nasu na RUNNING a jikin dan adam.

PROGRAMMING LANGUAGE yare ne wanda ake umurtar gangar jikin computer da shi, yayin yin programming na computer ana amfani ne da yare wanda ta ke iya ji har ta yi abinda aka ce ta yi.

Dukkanin Halittun ALLAH yana sarrafa su ne da PROGRAMING LANGUAGE na كن فيكن (KUN-FAYAKUN)

Idan ka kalli jimlar KUN FAYAKUN a Larabce za k

🥱🥱🥱
16/03/2025

🥱🥱🥱

Our main focus is liquidity, which is why the best liquidity providers are with us! 🔥• Solana  • Phantom  • Meteora AG  ...
16/03/2025

Our main focus is liquidity, which is why the best liquidity providers are with us! 🔥

• Solana
• Phantom
• Meteora AG
• Wintermute
• Auros

~PAWS

16/03/2025

Menene technical analysis
Lissafo indicators guda biyar wanda akeyin analysis dasu.⬇

Red or blue pill,Which are you choosing?
16/03/2025

Red or blue pill,

Which are you choosing?

16/03/2025

Imagine how many people dislike you because they didn't hear your side of the story.

15/03/2025

If Your Bank Account has Never been Credited with Milllions,This year 2025 is your turn 🙏🏽 received it now

Address

Taraba
Jalingo
0000

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when fatima buba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category