Yaseen digital

Yaseen digital I solved people problem through digital skills

28/12/2025
19/12/2025

Majalisar sojin Jamhuriyyar Nijar ta ƙaddamar da bincike kan wani al’amari na akwatinan shake da kudaden ƙasashen waje da s**a haɗa da Dala da Yuro wanda wasu mutane s**a tsinta a shekarar 2019 ranar jajiberan babbar sallah a jihar Maradi.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CHUD.f

17/12/2025

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da shugabannin ƙungiyar ƙwadago ta NLC a daren Talata a wani yunƙuri na ƙarshe don dakile shirin gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da ƙungiyar ke shirin yi kan tabarbarewar tsaro a faɗin Najeriya.

Taron, wanda aka gudanar a fadar shugaban ƙasa, Abuja, ya fara ne da misalin ƙarfe 11:27 na dare, inda shugaban NLC, Joe Ajaero, Gwamna Hope Uzodinma na Imo kuma shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, da Gwamna Nasir Idris na Kebbi, Gwamna Monday Okpebholo na Edo, da Nkeiruka Onyejeocha, Minista a Ma’aikatar Ayyuka da Noma, s**a halarta.

A makon da ya gabata ne, NLC ta sanar da shirinta na gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya a ranar 17 ga Disamba bisa dalilin “ta’azzarar halin rashin tsaro” da ake fuskanta a sassan Najeriya.

17/12/2025
11/07/2025

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

25/05/2025

Address

Jigawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaseen digital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category