Nishadin AREWA

Nishadin AREWA Nishadin Arewa

Kyawawan Hotunan Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero 👏Ran Sarki Ya Daɗe 🦁
28/05/2026

Kyawawan Hotunan Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero 👏

Ran Sarki Ya Daɗe 🦁

27/05/2026

Allah Kasa Shiekh Isa Ali Pantami Yazama Gwamna A Jihar Gombe A Jam'iyyar PDP.

YANZU-YANZU: Jam'iyyar PDP ta tsaida Professor Isa Ali Pantami CON a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe a zabe mai...
26/05/2026

YANZU-YANZU: Jam'iyyar PDP ta tsaida Professor Isa Ali Pantami CON a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe a zabe mai zuwa.

Assalamu Alaikum Yanzu naji wani balarabe yana fada da larabci cewa:' Yayin Da Ya Kassance Albashin Maiakaci Bazai Siyaw...
26/05/2026

Assalamu Alaikum

Yanzu naji wani balarabe yana fada da larabci cewa:

' Yayin Da Ya Kassance Albashin Maiakaci Bazai Siyawa Maaikacin Gomnati Ragon Layya Ba To Ka Sani Kana Rayuwa a Kasar Da Dabbobin kasar Anfi Girmama Su Fiye da Mutanen Kasar "

Nace Tab Kar Aje da Yan Nigeria Yake fa.

Allah ya kawo mana sauki

24/05/2026

Sakon Mai Muhimmanci Ga Al'ummar Jihar Gombe

23/05/2026

Gaskiyar magana akan:
Kin jinin Musulunci
Kin jinin Arewa
Fifikon Obi/Kwankwaso akan sauran.

22/05/2026

Bayan Fadan Daba Fagge Abbatuwa Saurari Tsokacin Dr Abdulmutallib Gidado Triumph

22/05/2026

Malam Daga Saudiyya

22/05/2026

Ga Wani Saƙo

22/05/2026

.

22/05/2026

Arewa anbar maganar alkawarin duk Wanda yakasa magance matsalar yan ta adda ku kadashi shiek asada kuyi follow kuyi shere domin yan uwa su anfana

Address

Kaduna South

Telephone

+2347046890635

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nishadin AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nishadin AREWA:

Share