19/11/2025
1️⃣ Digital Skill = Asset ba “hobby” bane Skill kamar: designing, ads, editing, content, coding… Idan ka kware, yana zama kayan aiki da zaka Dinga Samun kuɗi kowanne lokaci kana daga gida, ko a Wurin aiki.
2️⃣ mafi yawan Hanyoyin Samun Kudi a Online ba daga “problem solving” ke fitowa
Mutane suna biya ne saboda a Warware Musu matsalar su, Ka koya skill → ka koya yadda ake amfani da shi wajen kawo sakamako
3️⃣ Skill ɗaya zai iya baka hanyoyin 5 na Samun kuɗi a Online Misali:
✔️ Ka yi service
✔️ Ka koya wa mutane
✔️ Ka ƙirƙiri digital product
✔️ Ka yi mentorship
✔️ Ka yi collaboration da influencers
Wannan shine dalilin da yasa masu digital skills suke dade suna samun kuɗi.
4️⃣ Digital Market ba ya tsufa, amma mutumin da baya sabunta Skills din Shi yana tsufa Saboda haka; Ka yi upgrading New apps → New trends → New strategies Wanda baya sabunta kansa → Yana rasa clients Wanda yake learning → Yana ɗaukar sabuwar kasuwa.
5️⃣audience Kadan na iya baka kuɗi Masu Yawa idan ka iya skill Ba sai kana da followers 20k ba. Idan skill ɗinka na da value: 1 client → ₦20k 5 clients → ₦100k Kullum cikin yiwuwar samun aiki kake.
“Idan kana son Digital Skill da zai iya maka kuɗi tsawon shekaru ba tare da ka dogara da government ba, rubuta SKILL a comments.”
Northern hibiscuss
Hausa Guy