Hausa News Today

Hausa News Today Ku yi following Hausa News Today don samun
1.Labarai da ɗumi ɗumin su
2. Rahotanni
3. Fashin Baki akan al'amuran Yau da Kullun
📻

07/06/2026
Rundunar 'Yansanda reshen jihar Oyo, ta tabbatar da ceto 'Yar uwar Tsohon Ministan lantarki Adebayo Adelabu, Mrs. Busayo...
07/06/2026

Rundunar 'Yansanda reshen jihar Oyo, ta tabbatar da ceto 'Yar uwar Tsohon Ministan lantarki Adebayo Adelabu, Mrs. Busayo Adelabu-John Paul, tareda 'ya'yan ta biyu.

Idan dai baku manta ba mun kawo mutu rahoton garkuwa dasu a lokacin da ake jimamin kan garkuwa da daliban Oyo da Borno.

Tsohon Gwamnan Jihar Cross Rivers, Donald Duke, ya zama dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PRP.
06/06/2026

Tsohon Gwamnan Jihar Cross Rivers, Donald Duke, ya zama dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PRP.

06/06/2026

Shin Matasa zasu iya kawo sauyi a Najeriya...?

Dakarun runsunar Sojin Najeriya, sun samu nasarar k**a Dan Bindiga da ya shahara a kafar sada zumunta na tiktok Sule Yel...
06/06/2026

Dakarun runsunar Sojin Najeriya, sun samu nasarar k**a Dan Bindiga da ya shahara a kafar sada zumunta na tiktok Sule Yellow.

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya kira taron majalisar tsaro na gaggawa kan matsalar tsaro a sassan jiharsa.Taron wan...
06/06/2026

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya kira taron majalisar tsaro na gaggawa kan matsalar tsaro a sassan jiharsa.

Taron wanda ya gudana a fadar gwamnatin jihar, ya hada masu ruwa da tsaki kan sha'anin tsaro a jihar, don tattaunawa da nazari a kan yanayin a jihar. Da kuma lalubo hanyoyin magance Matsalar.

Rundunar Juyin Juya Hali na kasar Iran ta yi barazanar rufe Mashigar Hormuz gaba ɗaya, yayin da rikici ke ƙara tsananta ...
06/06/2026

Rundunar Juyin Juya Hali na kasar Iran ta yi barazanar rufe Mashigar Hormuz gaba ɗaya, yayin da rikici ke ƙara tsananta tsakanin Iran da Amurka a yankin Tekun Fasha.

Matsalar hanyoyi na daga cikin abinda ke ƙara rura Matsalar tsaro a Najeriya - Danjuma Goje
06/06/2026

Matsalar hanyoyi na daga cikin abinda ke ƙara rura Matsalar tsaro a Najeriya - Danjuma Goje

ZABEN 2027: Kakkin Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya musanta cewa zai samarwa ‘Yan Majalisar da s**a fad...
06/06/2026

ZABEN 2027: Kakkin Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya musanta cewa zai samarwa ‘Yan Majalisar da s**a fadi zaben fidda gwani tikitin takara.

Rundunar ‘Yansandan Jihar Kaduna ta ceto mutum 3 da aka yi garkuwa da su, bayan shafe kwanaki 40 a hannu masu garkuwa da...
06/06/2026

Rundunar ‘Yansandan Jihar Kaduna ta ceto mutum 3 da aka yi garkuwa da su, bayan shafe kwanaki 40 a hannu masu garkuwa da mutane.

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News Today posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category