Bash Tv Media backup

Website

Bash Tv Media backup Wannan backup page din mu ne ku bibiye shi please, mun rasa access to wancan

17/07/2026

🚨Labari mafi ban manaki a duniyar kwallon kafa.

16/07/2026

🤲Abun alkairi ya samu mu.

🇳🇪

🚨 Tinubu: “ZAN GINA HANYOYI NAGARTATTU,,Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa duk hanyoyin tarayya da gwamnati ke gi...
15/07/2026

🚨 Tinubu: “ZAN GINA HANYOYI NAGARTATTU,,

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa duk hanyoyin tarayya da gwamnati ke ginawa a yanzu an tsara su ne domin su dade, har tsawon shekaru 50 zuwa 100, sabanin yadda wasu hanyoyi a baya ke lalacewa cikin ƙasa da shekaru biyar.

Tinubu, wanda Ministan Ayyuka David Umahi ya wakilta a taron COREN karo na 34 a Abuja, ya ce dole ne a tabbatar da inganci da bin ƙa’idojin aikin injiniya tun daga tsarawa har zuwa kammala aikin domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Shugaban COREN, Farfesa Sadiq Abubakar, ya bayyana cewa hukumar ta ƙarfafa sa ido kan aikin injiniya tare da inganta tsarin bayar da lasisi ta hanyar zamani. Haka kuma ya ce NUC da JAMB sun amince da ƙayyade yawan ɗaliban da za a riƙa ɗauka a fannin injiniyanci kamar yadda ake yi a fannonin Likitanci, Shari’a da Pharmacy.

Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda, da wakilin Kamfanin Dangote, Farfesa Hassan Mahmoud, sun jaddada cewa ci gaban Najeriya zai dogara ne da injiniya, fasaha da kirkire-kirkire wajen bunƙasa tattalin arziki da inganta ababen more rayuwa.

Address

Kaduna
350113

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bash Tv Media backup posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share