IG Palm Oil Store

IG Palm Oil Store ๐Š๐š๐ฌ๐ฎ๐ฐ๐š๐ซ ๐Œ๐š๐ง๐ฃ๐š..๐Ÿ›ข๏ธ๐ŸŒด

๐Ž๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ž ๐ฉ๐š๐ฅ๐ฆ ๐จ๐ข๐ฅ ๐“๐ซ๐š๐๐ข๐ง๐  ๐‚๐ž๐ง๐ญ๐ž๐ซ..๐Ÿท๏ธ๐Ÿ›’

29/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatima Umar, Umar Muhammad Jibia

KOWACE โ€œAโ€™aโ€ TANA KOYA MAKA YADDA ZA KA KAI GA SAMUN โ€œEHโ€ NE A MAFARKIN KA NA GABA..A yau, Na sha ganin mutane da Dama s...
16/07/2026

KOWACE โ€œAโ€™aโ€ TANA KOYA MAKA YADDA ZA KA KAI GA SAMUN โ€œEHโ€ NE A MAFARKIN KA NA GABA..

A yau, Na sha ganin mutane da Dama suna faษ—in cewa,
โSayar da Manja ne abu mafi wahala a harkar kasuwancinsa.โž

Ni kuma Ina fahimtar yadda suke ji sosai domin kuwa,
โ€‹Na taษ“a kasancewa a inda suke a yanzu.

Amma ga abin da na koya:;

๐Ÿ…Ba sai kowa ya saya daga gare ka ba.
Abin da kawai kake buฦ™ata shi ne ka ci gaba da haษ—uwa da mutanen da s**a dace har sai ka sami waษ—anda s**a san darajar abin da kake bayarwa.

๐Ÿ… โ€‹Kowane tattaunawa,ko ฦ™orafi daga kwastoman ka tana ฦ™ara maka ฦ™arfin gwiwa,ta yadda zaka gyara domin cigaba da Nasarar ka.
โ€‹
๐Ÿ… Haka zalika mallakar abokin ciniki โ€‹wanda ya gamsu da kai,da abun da kake siyarwa.
Yakan zamo tamkar wata murya da take gaya wa duniya cewa;
โWannan mutumin abin amincewa ne, da kuma amincewa da abunda yake saidawa.โž๐Ÿ˜Š๐Ÿซฐ

Yanzu muna so muji daga gare ku. Wane ษ“angare ne yafi wahalar daku wajen siyar da kaya?

1.โ€‹Neman abokan ciniki a shafukan sada zumunta?
2โ€‹.Shawo kan ฦ™orafin abokan ciniki?
3.โ€‹Gina ฦ™arfin gwiwa wajen talla?
4.โ€‹ฦ˜ayyade ko Sanya farashin da ya dace?
5.ko Gamsar da mutane wajen siyan kayan ka a Online?

Muna son muji Amsoshin ku a comment..๐Ÿ˜Š๐Ÿซด๐Ÿป

09/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul M Ka Abu, Aisha Ibrahim

09/07/2026

Let me be your plug..๐Ÿคค๐Ÿช”

09/07/2026

๐ƒ๐ข๐ฌ๐œ๐ซ๐ข๐ฉ๐ญ๐ข๐จ๐ง
We sells palm Oil that will make you healthier and extremely happier.๐Ÿคค
This natural Nigerian palm oil is a nutritious addition to achieve your authentic flavored nd Caribbean dishes and for everyday cooking!.It naturally contains vitamin A and vit. E, whch gives the oil its red color.This oil is produced in Nigeria from carefully selected matured high quality grade palm nut, It is 99% natural, organic,nd traditionally processed. it's unadultrated palm oil,not deodorize and no coloring added.๐Ÿ›ข๏ธ๐ŸŒด

Siyan ฦŠaya ko sari..
Contact: 0703301071/08169503642

Or
Message Ig Digital Grocery Palm Oil Store on WhatsApp. https://wa.me/2347030301071

Address

Yanlemo Market, Na'ibawa, Along Zaria Road
Kano
700104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IG Palm Oil Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IG Palm Oil Store:

Shortcuts

Share