Morden Mining Era

Morden Mining Era Media Page

πŸš€ Jastaheer Data is Now LIVE on Play Store! πŸŽ‰We are excited to announce that the Jastaheer Data App is officially availa...
13/02/2026

πŸš€ Jastaheer Data is Now LIVE on Play Store! πŸŽ‰
We are excited to announce that the Jastaheer Data App is officially available on Google Play Store!
You can now enjoy:
βœ… Cheap & Fast Data Purchase
βœ… Airtime & Airtime Cash
βœ… Electricity Bill Payment
βœ… Cable TV Subscription
βœ… Exam Pins
βœ… Bulk SMS
βœ… Easy Wallet Funding
No stress. No delay. Just smooth and secure transactions anytime, anywhere.
πŸ“² Download now from Play Store
πŸ”Ž Search: Jastaheer Data
Thank you for your continued support ❀️

πŸŽ‰ OFFICIAL LAUNCH: JASTAHEER DATA IS NOW LIVE! πŸŽ‰β€‹Muna farin cikin sanar da ku kaddamar da sabuwar manhajar Jastaheer Dat...
13/02/2026

πŸŽ‰ OFFICIAL LAUNCH: JASTAHEER DATA IS NOW LIVE! πŸŽ‰

​Muna farin cikin sanar da ku kaddamar da sabuwar manhajar Jastaheer Data a kan Google Play Store! πŸš€

​Daga yanzu, wahalar neman Data mai arha, Airtime, ko biyan bills ta zo karshe. Mun zo muku da mafita mafi sauki, sauri, da aminci a cikin wayoyinku.
​Me ya sa Jastaheer Data ita ce mafi fice?

πŸ”Ή Farashi Mai Sauki: Sayi Data a farashin sariya wanda ba ka taba gani ba.
πŸ”Ή Rijista Cikin Sakanni: Babu wahala wajen yin Signup, komai nan take ne.
πŸ”Ή Biyan Bills: Biyan kudin wuta da Cable TV (DSTV/GOTV) ba tare da bata lokaci ba.
πŸ”Ή Sabis 24/7: Kowane lokaci kake bukatar mu, muna nan don yi maka hidima.

​πŸ“₯ Fara Amfani da Ita Yanzu! Sauke a Play Store:
πŸ‘‰ [https://play.google.com/store/apps/details?id=com.jastaheer_data_ai]

​Kada a barku a baya! Kasance cikin na farko-farko da za su amfana da sauki da tsaro na Jastaheer Data.

17/10/2025

Ko wadanne irin makamai Israel ke amfani da su wajen kai wa Kasar Lebanon munanan hare hare

17/10/2025

Yadda Israel ke kai hare hare a cikin Kasar Lebanon

17/10/2025

Israel ta koma kai munanan hare hare Kasar Lebanon

11/10/2025

MashAllah bayan ta shafe sama da awa daya a layin karbar abincin tallafi, ga marayu da maraca karfi a Gaza

11/10/2025

Israel taci gaba da kai hare hare Kasar Lebanon

11/10/2025

Al'ummar Falastine na murnar komawar su ruguzazzun gidajen su, Allah ubangiji ya dafa musu su kara gina Kasar su, Ameen

10/10/2025

Babu wanda zamu durkusawa sai Ubangiji Allah inji Al'ummar Gaza

Links on our bio
02/09/2025

Links on our bio

Address

NO. 162 DORAYI KARAMA KARSHEN WAYA, PANSHEKARA Road
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347059999092

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Morden Mining Era posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share