28/09/2026
KA LAKANCI BAYYANA SANA’ARKA CIKIN KALMOMI KALILAN: Zaka hadu🚹 da mutane da yawa, kuma baza ka san wanda🤔 zai yi maka babban ciniki 🤑ba, ko ma yayi sanadin samun dukiya mai yawa. Idan yau wani ya fito ya tambaye🗣 ka yace “Mece ce sana’arka?” To wannan babbar dama👍 ce ta yin amfani da furuci wajen jawo hankalin🧠 jama’a. KAR KA YADDA KA CE “Dinki muke yi, dinkin mata🧕 da yara”. Ire-iren wadannan bayanan sun yi kwantai👎. Ga samfurin amsa “Muna farantawa🤩 mata da yara rai, ta hanyar dinka musu kaya a cikin hanzari 💪da rahusa”. To duk wanda ka gayawa 👂wannan, zai yi murmushi ya fara yi maka tambayoyi ✍️kamar “hanzari kuma? Kamar kwanaki nawa? Nawa ne kudin dinkinku🤔?” Idan har kayi haka, to ka tabbatar ka karbi lambar waya da WhatsApp kuna gaisawa👍. Ko basu da dinki, zasu nunawa 👉‘yan uwansu 🚹da jama’a kasuwancinka.
EXPLAIN YOUR BUSINESS IN A FEW WORDS: You will meet🚹 a lot of people, and you may not know who will make a big 🤑deal for you, or even cause you to get a lot of wealth🤳. If someone came out today and asked 🗣 you "What is your profession?" This is a great opportunity👍 to use speech to attract people's attention. DON'T SAY "We do sewing, sewing for women and children". These types of information are quite 👎. Here is a sample answer "We make women and children happy🤩, by sewing clothes for them quickly and cheaply🤑". So whoever you tell 👂this, will smile and start asking you questions ✍️like "what about speed? Like how many days? How much does your sewing cost 🤔?" If you do this, then make sure you receive the phone number and WhatsApp to keep in touch👍. Even if they don't patronize you, they will show 👉 their relatives 🚹 and the public your business.