YMR Media

YMR Media Media News Company
Education, Support and Entertainment
(2)

Jarumar kannywood Zainab Ta Amarce Da Wani Bature Masoyin Mutanen AfrikaWane Fata Za Ku Yi Musu?
02/06/2026

Jarumar kannywood Zainab Ta Amarce Da Wani Bature Masoyin Mutanen Afrika

Wane Fata Za Ku Yi Musu?

Shugaban Kasar Côte d’Ivoire Alassane Ouattara Ya Kwana A Muzdalifah Tare da Miliyoyin AlhazaiAn hangi Shugaban Kasar Cô...
28/05/2026

Shugaban Kasar Côte d’Ivoire Alassane Ouattara Ya Kwana A Muzdalifah Tare da Miliyoyin Alhazai

An hangi Shugaban Kasar Côte d’Ivoire, Alassane Ouattara, a Muzdalifah yayin da ya kasance tare da miliyoyin Alhazai suna kwana a karkashin sararin sama domin gudanar da daya daga cikin ibadun aikin Hajji.

Lamarin ya kara bayyana yadda addinin Musulunci ke koyar da daidaito, inda babu bambanci tsakanin mai mulki da talaka a gaban Allah Maɗaukakin Sarki.

Alhazai daga sassa daban-daban na duniya sun hallara a wuri guda cikin tawali’u da ibada, suna neman rahama da gafarar Allah Ta’alaa.

Daga Abdullahi Giggs

Da Sheik Pantami Na PDP, Da Jamilun APC; Wa Gombawa Za Su Zaba A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaben 2027?
26/05/2026

Da Sheik Pantami Na PDP, Da Jamilun APC; Wa Gombawa Za Su Zaba A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaben 2027?

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP ne Bayan kin amincewa da tsarin zaben Fidda Gwani da J...
26/05/2026

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP ne Bayan kin amincewa da tsarin zaben Fidda Gwani da Jam'iyyar tayi Inda ya Kalubalanci Hakan, tare da kuma da samun tikitin takarar gwamna a jihar Gombe A Jam'iyyar PDP.

BA AMURKA KAƊAI KE TAIMAKAWA ISRAILA BA: KASASHE 51 NA TAIMAKAWA MATA DA MAKAMAI DOMIN YAKAR GAZARahoton Al Jazeera ya b...
23/05/2026

BA AMURKA KAƊAI KE TAIMAKAWA ISRAILA BA: KASASHE 51 NA TAIMAKAWA MATA DA MAKAMAI DOMIN YAKAR GAZA

Rahoton Al Jazeera ya bayyana cewa ba Amurka kaɗai ba ce ke bai wa Isra’ila tallafin mak**ai a yakin Gaza, har da ƙasashe 51 daga sassa daban-daban na duniya ciki har da India, Brazil, Jamus da Birtaniya.

Abin da ya jawo ce-ce-ku-ce shi ne, wasu daga cikin waɗannan ƙasashe suna fitowa suna s**ar kashe-kashen Gaza, amma a gefe guda suna ci gaba da hulɗar soja da kasuwanci da Isra’ila.

Kungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam sun gargadi cewa ci gaba da tura mak**ai yayin rikicin na iya ƙara tayar da zargin take dokokin ƙasa da ƙasa.

~Yakubu M Ibrahim ✍️

23/05/2026

Qur'an ❤️

Dakarun tsaron Saudiyya sun yi atisayen tabbatar da tsaro yayin aikin Hajjin bana.
22/05/2026

Dakarun tsaron Saudiyya sun yi atisayen tabbatar da tsaro yayin aikin Hajjin bana.

21/05/2026

Kannywood actress ❤️
Ummi Gayu

20/05/2026

```Hurul Aini song out all platforms
Dear 🥂```

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta k**a tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.An k**a Mamman ne a ya...
19/05/2026

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta k**a tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.

An k**a Mamman ne a yankin Rigasa da ke jihar Kaduna da safiyar Talata 19 ga watan Mayu, 2026 bayan makonni ana sa ido da tattara bayanan sirri a kansa daga jami’an hukumar.

Da yake jawabi ga manema labarai, shugaban EFCC, Ola Olukoyede ya ce tsohon ministan ya ɓuya ne bayan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta same shi da laifin karkatar da kuɗaɗen ayyukan lantarki.

Ya ce a ranar 7 ga Mayu, 2026, Mai shari’a James Omotosho ya same shi da laifi a kan tuhume-tuhume guda 12 da s**a shafi karkatar da kuɗaɗen ayyukan lantarki na Zungeru da Mambilla.

Olukoyede ya ce kotun ta yanke hukuncin ne ko da babu Mamman a gabanta bayan EFCC ta tabbatar da hujjojinta ba tare da wata shakka ba.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YMR Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share