Damagani Agonar Yaro

Damagani Agonar Yaro Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Damagani Agonar Yaro, Advertising/Marketing, Sallari quarters, Kano.

Assalamualaikum warah matullahi Ta'ala wabara ya 'yan uwana musulmai.Wannan kungiyar mungina tane domin tai makon 'yan uwa musulmai da abun da Allah yahore mana muka sani,

CARROTYawan Cin carrot yana Kara kaifin gani
27/10/2020

CARROT
Yawan Cin carrot yana Kara kaifin gani

27/10/2020

BISMILLAHIRRAH MANURRAHEEM

RABBANA LATAJ ALNA MA'ALKAUMIZZALIMINA.

Ana karatawa kafa(3)bayan kowacce sallah in angama ayi salati ga annabi kafa(10),
Don neman kubuta daga azzalumai.
Masu cutar DA mutane ko masu tare kan hanya daga wani gari zuwa wani gari
Kamar 'yanfashi
Ko wadansu azzaluman ma'aikata, Allah zai kubutar dakai daga sharrinsu bi'iznillahi.

27/09/2020

RABBUNALLAHU SUMMAS TAKAMU TATANZZALU ALAIHIMUL MALA'IKATU ALLA TAKHAFU WALA TAHAZANU WA'ABSHIRU BILJANNATILLATI KUNTUM TU ADUN.
Ana Karan tawa kafa (11)kullum don samun Arziki duniya da lahira sannan tana jawo Dorewar Arziki madauwami insha Allahu.
Don Allah duwwanda yakaranta ya turawa 'yan uwa Domin Suma su Amfana.

17/09/2020

Sheka

18/07/2020

SIRRIN KULHUWALLAHU SAU
DUBU DARI (100,000)

Duk wanda ya karanta
Kulhuwallahu, wato Suratul Ikhlas
sau 100,000 (dubu dari), Allah za

‘yanta shi! Ma’ana zai samu
yardar Allah ta yadda duk abin da
ya roka, Allah zai amsa masa.
An ruwaito daga Anas bin Malik
cewa Manzon Allah (SAWA) ya ce,
“Duk wanda ya karanta Suratul
Ikhlas sau 100,000, to kamar ya
fanshi kansa daga gun Allah ne.
Kuma mai kira daga Allah zai
shelanta a sama da kasa cewa:
“Hakika, Wane dan Wane Allah ya
‘yanta shi, don haka duk wanda
ke bin sa bashin wani abu, to ya
neme shi daga gun Allah.”
Sannan kuma a lura za a iya
karanta wannan adadi na wani
lokaci kamar watanni uku. In
haka ne, to kowace rana za ka
karanta kafa dubu (1,000) ke
nan, kana mai kara adadin a
kwanaki goman karshe.

Watakila mafi karancin lokacin da
mutum zai iya gama wannan
adadi na 100,000 shi ne cikin
mako guda. Duk dai ya danganta
ga himmar mutum da fursar da
yake da ita.

A lura, hadisi a babin falala, ana
aiki da shi ba tare da la’akari da
matsayinsa ba, matukar dai ba
kirkirarre ba ne yanke.
Don haka a ba da himma. Allah ya
yi mana muwafaka.





Manzon Allah (SAW) Ya ce "duk wanda ya karanta ayoyi goma na farkon suratul Kahf ,Allah zai tsare shi daga fitinar Dujjal.



Subhaanal Laahi mil'almiizaan,wa muntahal ilma wa mabligar rida.
Ka yi ta karantawa safiya da marece. Allah zai azurta ka ta inda ba ka zata ba



Duk wanda ya dawwama yana karanta wannan Addu'ar ,Allah zai biya masa bashin da ake bin sa koda ko yayi yawan kumfan teku .
Allaahumma agninii bi halaalika anharaamika ,wakfinii bifadalika amman siwaaka .

Address

Sallari Quarters
Kano
700233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Damagani Agonar Yaro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Damagani Agonar Yaro:

Share