Kwankwasiyya Social Media Team Dala

Kwankwasiyya Social Media Team Dala This group was opened by Kwankwasiyya Youth, and supporters In Nig
You can contact us at 07057070003
(1)

30/04/2026

BREAKING: ADC Win At Supreme Court’

Alhamdullahi 🤲

22/03/2026

💥 💥 Boom

🔥🔥ATTENTION 🔥🔥Gobe Lahadi 22/03/2026. insha'Allah kungiyar Kwankwasiyya Social media Team Ta Dala Local Government. Muna...
21/03/2026

🔥🔥ATTENTION 🔥🔥

Gobe Lahadi 22/03/2026. insha'Allah kungiyar Kwankwasiyya Social media Team Ta Dala Local Government.

Muna nasanar da kafatanin Yan Social media Team na karamar Dala. Zuwa gidan Oga Senator Rabiu Musa Kwankwaso Dan gudanar da taron Sallah Wanda mai Girma Jagora ya ke Jagoran ta Dan Nishadan tar damu .

Sakon Honourable kabiru kofar Ruwa Dala Local Government Area.💓💪
21/03/2026

Sakon Honourable kabiru kofar Ruwa Dala Local Government Area.💓💪

21/03/2026

Please follow our New page...

Kwankwasiyya Amana 💓💪

Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State recieving an award of the Outstanding Governor of the year as most friendly Gove...
13/06/2024

Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State recieving an award of the Outstanding Governor of the year as most friendly Governor for pensioners at African House

Umar Habib Sadiq Ayagi

GWAMNA ABBA MAI AMANA NE KUMA MAI KISHIN TALAKAWAN JIHAR KANO.Dazu kenan Cikin Hukuncin Allah Mai Girma Gwamnan jihar Ka...
10/06/2024

GWAMNA ABBA MAI AMANA NE KUMA MAI KISHIN TALAKAWAN JIHAR KANO.

Dazu kenan Cikin Hukuncin Allah Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Jagoranci taron kaddamar da rabon kayan abinci wanda Gwamnatin tarayya tabawa jihar kano tallafi dan ragewa Al’umma radadin janye tallafin man fetur tare da yanayin tabarbarewar tattalin arziki da ake fuskanta a wannan lokaci.

Mai Girma Gwamnan ya kaddamar da wannan rabo ga kananan hukumomi 44 da hudu dake fadin jihar kano, ta hannun Shugaban riko na Chairmomi kananan hukumomi 44 da Suke wato Algon Chairman Hon Abdullahi Ibrahim Bashir Maikano Tarauni

Inda wannan shine karo na biyar kenan da Gwamnatin jihar kano A Karkashin Jagorancin Alhaji Abba kabir Yusuf wanda akwanakin baya wajen karo hudu Gwamnatinsa tana siyan kayan abinci domin rabawa Al,umar jihar Kano duba da irin halinda Al’umma s**a tsinci kansu acikin na tabar barewar tattalin Arziki da kasa ta tsinci kanta aciki.

Muna Adduar Allah Ubangiji Yasaka da Alkhairi Mai Girma Gwamna kuma Yayi Maka Jagora🤲

Hon. Nisa'i Sa'id Ahmad SSR Kano printing press to the Governor Engr. Abba k Yusuf
10/06/20204

Mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano d...
19/05/2024

Mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano dake nan Kano bayan ya kai ziyarar aiki ta kwana biyu a babban birnin tarayya Abuja.

Umar Habib Sadiq Ayagi
(Alhaji Best )
19 05 2024.

Address

No. 1273 Ayagi Quater, Dala LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Social Media Team Dala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share