Kwankwasiyya Social Media Team Kano state

Kwankwasiyya Social Media Team Kano state This group was opened by Kwankwasiyya Youth, and supporters In Nig
You can contact us at 07057070003
(1)

OBIKWASO shugaban kasa ✌️✅AAG/MRMK Gwamnan jihar Kano ✌️✅GAWUNA Kano Central ✌️✅AVM/ALI majalisar tarayya da majalisar j...
27/06/2026

OBIKWASO shugaban kasa ✌️✅
AAG/MRMK Gwamnan jihar Kano ✌️✅
GAWUNA Kano Central ✌️✅
AVM/ALI majalisar tarayya da majalisar jiha a karamar Hukumar Dala ✌️✅

INSHA'ALLAH DUK A 2027 KARKASHIN JAM'IYYAR MU TA NDC NASARA MAI ALBARKA..

Kwankwasiyya Social Media Team, Dala
Allah yakara Shiga Lamarin Ku kuna yin abinda ya dace a Karamar Hukumar Dala karkashin chairamn Abubakar Dauda Nuhu Dala 🥰🥰✌️✌️✅✅

26/06/2026

Tun Avm Yana Kwamishina Aka Ki amincewa shawararsa akan yadda zaa magance matsalar tsaro gashi nan yanxu yan daban ma nasu ne.

Sunusi bature ka saurari wannan ma.

25/05/2026

Kwankwasiyya Social media Team Dala Suna kokari sosai muna yabawa da aikin Ku sosai kuma muna fatan Suma Sauran Local Government su yi koyj da Ku ..

Fatan alkairi 🙏

30/04/2026

BREAKING: ADC Win At Supreme Court’

Alhamdullahi 🤲

22/03/2026

💥 💥 Boom

🔥🔥ATTENTION 🔥🔥Gobe Lahadi 22/03/2026. insha'Allah kungiyar Kwankwasiyya Social media Team Ta Dala Local Government. Muna...
21/03/2026

🔥🔥ATTENTION 🔥🔥

Gobe Lahadi 22/03/2026. insha'Allah kungiyar Kwankwasiyya Social media Team Ta Dala Local Government.

Muna nasanar da kafatanin Yan Social media Team na karamar Dala. Zuwa gidan Oga Senator Rabiu Musa Kwankwaso Dan gudanar da taron Sallah Wanda mai Girma Jagora ya ke Jagoran ta Dan Nishadan tar damu .

Address

No. 1273 Ayagi Quater, Dala LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Social Media Team Kano state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share