Labarin Wasanin na Duniya Premier da Laliga.

Labarin Wasanin na Duniya Premier da Laliga. ✏️ labarai na yan wasa
✏️ duk abunda ya shafi siye da siyarwa

04/07/2026
An cimma yarjejeniya ta baki tsakanin bangarorin, inda ake sa ran Lewandowski zai sanya hannu a farkon mako mai zuwa bay...
30/06/2026

An cimma yarjejeniya ta baki tsakanin bangarorin, inda ake sa ran Lewandowski zai sanya hannu a farkon mako mai zuwa bayan ya ziyarci Chicago kwanaki 15 da s**a gabata.

Dan wasan gaba na Poland ya bar Barcelona, kuma yanzu zai koma Chicago Fire a matsayin ɗan wasa kyauta, inda zai fara sabon babi a rayuwarsa ta ƙwallon ƙafa, bayan ya fi son wannan tayin akan sauran da aka gabatar masa.

An ruwaito cewa **Enzo Fernández shi ne babban dan wasan tsakiya da José Mourinho yake so ya siya a Real Madrid. Footbal...
27/06/2026

An ruwaito cewa **Enzo Fernández shi ne babban dan wasan tsakiya da José Mourinho yake so ya siya a Real Madrid.
Football

Luka Modrić mai shekaru 40 ya kafa tarihi a gasar kofin duniya, inda ya zama ɗan wasa mafi tsufa da ya taimaka aka ci ƙw...
27/06/2026

Luka Modrić mai shekaru 40 ya kafa tarihi a gasar kofin duniya, inda ya zama ɗan wasa mafi tsufa da ya taimaka aka ci ƙwallo (assist) a tarihin gasar.

ƘUNGOYIN AFIRKA SUN YI TARIHI ✅🇿🇦 Afirka ta Kudu✅🇨🇻 Cape Verde✅🇨🇮 Ivory Coast✅🇲🇦 Morocco✅🇸🇳 Senegal✅🇬🇭 Ghana✅🇪🇬 Egypt⏳🇨🇩...
27/06/2026

ƘUNGOYIN AFIRKA SUN YI TARIHI

✅🇿🇦 Afirka ta Kudu
✅🇨🇻 Cape Verde
✅🇨🇮 Ivory Coast
✅🇲🇦 Morocco
✅🇸🇳 Senegal
✅🇬🇭 Ghana
✅🇪🇬 Egypt
⏳🇨🇩 DR Congo
⏳🇩🇿 Algeria

6️⃣ ƙungiyoyi sun riga sun cancanci zuwa zagaye na 32 a gasar kofin duniya
2️⃣ ƙungiyoyi har yanzu suna fatan samun tikitinsu

Wace ƙungiya ce za ta zama MAFI KYAU A AFIRKA?

Address

Kano
Kano
713204

Telephone

+2348066616808

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarin Wasanin na Duniya Premier da Laliga. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarin Wasanin na Duniya Premier da Laliga.:

Shortcuts

Share