Muhammad Abdullahi jido

Muhammad Abdullahi jido Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Abdullahi jido, Marketing Agency, Jido Rijiyar Gwan Gwan Dawakin kudu L, Kano.

15/12/2025

Alhahmdll

ASLM BARKAMMU DA WANNAN LOKACI FATAN KOWA YANA CIKIN KOSHIN LPY. MUNZO MUKU DA SABON TSARI DOMIN ZAMA *AGENT NA MTN CUG*...
06/11/2023

ASLM BARKAMMU DA WANNAN LOKACI FATAN KOWA YANA CIKIN KOSHIN LPY. MUNZO MUKU DA SABON TSARI DOMIN ZAMA *AGENT NA MTN CUG*. *PALCOM* *ME AND U* Join https://chat.whatsapp.com/Bgvdq2PJn2qFsh4Bm2G77y domin samun na *data WANI LOKACINMA IDAN ABUN YACI GABA HARDA NA KASHEWA KATURAWA ABOKANKA DOMIN SUMA SU SAMI WANNAN DAMAR MAFI* _*KARANCI IDAN VAZAKA RAINABA ZAKA SAMU ABUNDA BAI GAZA 1000 A KULLUM*_ DOMIN KARIN BAYANI *JOIN MY GROUP* https://chat.whatsapp.com/Bgvdq2PJn2qFsh4Bm2G77y 08125751471

10/09/2023

YANZU YANZU: Kotu ta karbe kujerar Dan majalisar tarayya mai wakiltar Kura, Madobi da Garun malam tabawa Musa iliyasu Kwankwaso.

Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa t...
07/09/2023

Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a zaɓen da aka gudanar a watan Fabrairu.

Karin bayani - https://bbc.in/465ASNX

Moniepoint provides an all-in-one payments, banking and operations platform for businesses. Join the Dream Team. Simple ...
07/09/2023

Moniepoint provides an all-in-one payments, banking and operations platform for businesses. Join the Dream Team. Simple financial solutions for small and medium ...

Moniepoint

atm.moniepoint.com

Login to Moniepoint. Forgot Username or Password? Login. New to Moniepoint? Sign Up.

Login - Moniepoint

atm.moniepoint.com › login › web

Login to Moniepoint. Login to Moniepoint. Forgot Username or Password? Login. New to Moniepoint? Sign Up.

People also ask

How much does Moniepoint POS cost?

Which bank owns Moniepoint?

How much is daily target for Moniepoint?

Which company has Moniepoint?

إن العين تدمع والقلب يحزن، ولا نقول إلا ما يرضي ربنا، وإنا بفراقك لمحزونون.Allah ya gafarta ma Malam ya haskaka Ƙabarin ...
07/09/2023

إن العين تدمع والقلب يحزن، ولا نقول إلا ما يرضي ربنا، وإنا بفراقك لمحزونون.
Allah ya gafarta ma Malam ya haskaka Ƙabarin sa ya sanya Aljanna Firdausi maɗaukakiya ce makomar sa ya Albarkaci bayan sa

01/09/2023

Na yi alkawarin rage farashin buhun simintin kamfanin mu da kaso mai yawa

-Abdussamad BUA

31/08/2023

Alhamdulillah😀
Ance NNPC MegaStation⛽
Sun Fara Siyar Da Petrol @ N320 Per Liter😀
~Yahaya Dodondaji

30/08/2023

Noureddin Bongo Valentin mai shekara 31 ya kasance makusanci sosai ga mahaifinsa Ali Bongo, kuma yanzu haka sojoji sun k**a shi kan laifin cin amanar kasa

Karin bayani anan - https://bbc.in/3qLj7V8

Wane ne Ali Bongo? Wasu na kallonsa a matsayin sangartaccen ɗa, wanda ke kallon mulkin ƙasar Gabon a matsayin hakkinsa n...
30/08/2023

Wane ne Ali Bongo? Wasu na kallonsa a matsayin sangartaccen ɗa, wanda ke kallon mulkin ƙasar Gabon a matsayin hakkinsa na gado.

Shiga nan domin samun tarihinsa -

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

MINISTAN AGAJI DA JIƘAI TA ƘASA TA JA HANKALIN GWAMNATOTIN JIHOHI KAN AMBALIYAR RUWA. Ministar agaji da jinƙai ta ce, "D...
30/08/2023

MINISTAN AGAJI DA JIƘAI TA ƘASA TA JA HANKALIN GWAMNATOTIN JIHOHI KAN AMBALIYAR RUWA.

Ministar agaji da jinƙai ta ce, "Dole ne gwamnatocin jahohi su tashi tsaye wajen daukar nauyin da ya rataya a wuyansu na ayyukan kwashe mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa ba da gangan ba"

Ministan Dr Betta Edu , ta ƙara da cewa "Ana da tunanin a rasa dukiyoyi, amma ba za a yi tunanin ba, kuma ba za'a amince da asarar rayuka ba, kuma wannan shine abin da muke so mugujewa, ta hanyar ɗaukar mataki a kai".

Ministan ta faɗi haka ne a lokacin da ta ke ganawa da manema labarai jim-kaɗan bayan kammala taron tattaunawa a majalisa zartarwa ta ƙasa na farko, wato a turance federal executive council meeting da a ka gudanar ranar litinin da ta gabata.

Tuni dai masu hasashe kan yanayi s**a yi ta tunatar da al'ummar ƙasar nan kan abin da zai iya faruwa na ambaliyar ruwan sama a bana.

Address

Jido Rijiyar Gwan Gwan Dawakin Kudu L
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Abdullahi jido posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share