12/08/2023
https://chat.whatsapp.com/GTt7aYKk0YRGsdJCXfpZ0H
*Ina mata Yan ksw ga dama tasamu*
*Wannan group mun budeshine domin taimakawa junan nu wajen taya kowa saida kayan ta*
*Muna bukatan hadin Kai domin taimakawa junan mu sana'an mu ya bunkasa*
*Zamu tsaya tsayin daka don ganin mun taimakawa juna kowa tasaida kayan ta*💃💃
*Wholesalers da Retails wannan group din duk nakune*💃💃
*Karki tsaya wasa maza antaya group din cigaba kar Abar ki abaya*
WhatsApp Group Invite