Arewa digital

Arewa digital Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa digital, Social Media Agency, No 1 niger Street, Kano.

Helping ordinary people’s to make money online through their smartphones || helping business owners to grow fact on social media || Freelancer || page Audit || FB & IG Ads || Consultancy

13/04/2026

Transport + kira + wahala = kudin da ya kamata ka cire. Kafin Kai pricing Kayanka.

09/04/2026

Girmamawa A Kasuwanci ba a roƙa — ana gina ta ne 💼.

08/04/2026

Kar ka gudu daga korafin customer… nan ne arzikinka yake boye. Ka saurara, ka ba da hakuri, ka bayar da mafita—anan ne amana ke farawa. 🤝



07/04/2026

Uhm… gaskiya ka taba fuskantar wannan? 🤔

Abokai ko ‘yan uwa su zo su ce:
👉 “Dan bani, zan biya…”
…amma har yau shiru 😶

Ko kuma su nace sai ka rage farashi har sai ka taba jarinka? 💔

Gaskiya ita ce:
👉 Idan baka raba zumunci da kasuwanci ba,
to zumuncin zai iya lalata kasuwancinka!

Kasuwanci ba wasa ba ne… yana bukatar tsari da doka.

A cikin wannan bidiyon na nuna maka hanyoyi 3 da zasu taimaka maka:
✔ Kare jarinka
✔ Gujewa bashi mara dawowa
✔ Tsayawa daram a kasuwancinka

Ka kalli bidiyon sosai 👇
Sannan ka fada min a comment: Kana bada bashi a kasuwanci?





06/04/2026

Kana ciniki kullum… amma idan aka tambaye ka “Ina kudin s**a shiga?” sai ka rasa amsa? 🤔

Gaskiya ita ce:
Ba yawan ciniki ne ke sa mutum ya zama mai kudi ba…
👉 Yadda yake kula da kudinsa ne!

Idan kana hada kudin gida da na kasuwanci,
Idan baka da albashi,
Idan baka rubuta kudin shiga da fita Ba…

To kana kasuwanci ne ba tare da tsari ba ❌

A wannan bidiyon, na nuna maka hanyoyi 3 masu sauki da zasu taimaka maka Akan:
✔ Kare jarinka
✔ Fahimtar ribarka
✔ Kuma fara ganin kudinka a zahiri

Ka kalla har ƙarshe 👇
Sannan ka fada min a comment: Wanne kuskure ka fi yi?




05/04/2026
02/04/2026

Abun Ba Dade Ka Tashi Da Safe Ka Kwashe Wani Awa na Lokaci Wajan Daukar Hoto Da Video Na Kayanka Ka Dora A Instagram And TikTok Amma Ba Mutumin Da Yai Magana Banda Views 10 Zuwa 100 , Abun Takai ci Ko ! To Kunsan Mene Matsalar Saurare Wanda Video Da Kyau .

01/04/2026

31/03/2026

Logo Ba Branding Ba ne , Idan Kai Logo Bakai Branding Ba .

30/03/2026

Idan ka gina bango daya, zaka iya kiran sa daki?”
Wannan ita ce matsalar da ‘yan kasuwa da dama suke fuskanta. Suna daukar Branding ko Sales a matsayin Marketing gaba daya. A cikin wannan bidiyon, zan rusa muku wannan camfin kuma na nuna muku ainihin ma’anar Marketing. 💡




26/03/2026

Today My Friend Try To Make A Content 😂😂

24/03/2026

Kana ta bayyana features… amma har yanzu babu sales? 🤔

Gaskiya ita ce 👇
Customer baya damu da:
“5000mAh”, “leather”, “high quality”…

Abin da yake so shi ne:
👉 Yaya wannan zai taimaka masa?
👉 Yaya rayuwarsa zata canza?

Idan baka nuna masa amfanin ba, ba zai ga dalilin saya ba.

Ka daina sayar da kaya…
Ka fara sayar da mafita. 💡

Da zarar ka canza yadda kake magana da customers, zaka fara ganin canji a sales ɗinka cikin kankanin lokaci.


Address

No 1 Niger Street
Kano
711101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa digital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share