28/09/2024
Gaskiya An Raina Talaka A Kasar Nan, Talaka Da Rashin Aikin Yi Ya Addabeshi Yunwa Ta Ruda Shi Sannan Rashin Tsaro Ya Gama Karya Masa Gwiwa Shi Ake Zuwa Rubabbun Makaratu Da Lalatattun Ajijuwa Ake Bawa Littafi.
Allah Ya Isa π₯², A Shekara Takwas Da Kayi Kana Ganawa Talaka Azaba Ka Kara Ratayar Hakkokin Mu A Karo Na Uku Amma Ka Kasa Fahintar Cewa Xaluntar Mu Kakeyi.
Wallahi Inshaa Allahu Daga Wannan Karon Dakai Da Ire Irenka Allah Zai Wargaza Ku.
Engr Sani Bala Zabbaben Dan Majalissar Tarayya Mai Raba Littafi.