KmmG Media 24hrs Latest hausa news.

KmmG Media 24hrs Latest hausa news. My reason for creating this page is to save the life of humanity and creation awareness to the publi

13/10/2020

Ana cewa wasu Anagama abinci fa akawoma da karamar murya, mukam Saide Kaji anacewa idan bazakaciba za'a bawa Yara 😂💔

12/10/2020

A cikin wannan rana sakonnin da zamu kawo muku zasu karkatane akan matsalolin da suke damun mutane a cikin unguwanninsu da kuma bukatunsu a wajen Gwamnati.

å Media24hrs.

LI'ILAFI QURASH.√• Media 24hrs Assured🙏.
11/10/2020

LI'ILAFI QURASH.

√• Media 24hrs Assured🙏.

09/07/2020

Mace 🧕Mai kokari ko babu miji👳 zata haihu🤱

08/07/2020

My reason for creating this page is to save the life of humanity and creation awareness to the public.

Neither was I ever accused of incompetence or lacking in capacity. I have every reason to be grateful to God Almight.
17/03/2020

Neither was I ever accused of incompetence or lacking in capacity. I have every reason to be grateful to God Almight.

SARKIN SANTIN DUNIYAwani mutum ranar sallar idi, ya tuno ance matar abokin shi ta iya abinci, duk wanda ya ci abincin ta...
10/02/2020

SARKIN SANTIN DUNIYA
wani mutum ranar sallar idi, ya tuno ance matar abokin shi ta iya abinci, duk wanda ya ci abincin ta sai ya mance da key ko hula, shi kuma ya dauki alkawarin sai ya karya alqadrin ta, ya wuce gidan����ya ce: gani nazo cin abincin sallah, kuma bani yin santi, aka zuba mai abinci ya ci ya kare, ya ce to kun ga, ga key da hula ta, aka mai rakiya ya hau babur din shi, akan hanyar shi ta tafiya gida, Traffic light ta tsayar da shi, sauke kafar shi guda ke da wuya a kasa, sai ya ji kamar kafar ba tashi bace, yana dubawa sai ya ga ashe takalmin matar ce ya sanya kafa guda😅.

ABOKINA Ya Tambaye Ni:"Me Ya Kamata In Fara Tanada Idan Zan Yi Aure???"Sai Na Ce Mar:"Kudi."Ya Ce:"Sannan Me???"Na Ce:"S...
21/01/2020

ABOKINA Ya Tambaye Ni:
"Me Ya Kamata In Fara Tanada Idan Zan Yi Aure???"
Sai Na Ce Mar:
"Kudi."
Ya Ce:
"Sannan Me???"
Na Ce:
"Sannan Kudi."
Ya 'Kara Cewa:
"Sannan Me???"
Na Sake Cewa:
"Sannan Kudi!"
Sai Ya Ce:
"To Bayan Kudin Fa???"
Na Ce:
"Sai Ka Nemi Ilimin Zamantakewa Da Iyali, Domin Ya Sha Bambam Da Zama Da Dangi Da Abokai."
Sai Ya Ce:
"Amma Me Ya Sa Na Ji Ka Ba Wa Kudi Muhimmanci Haka a Cikin Sha'anin Aure???"
Na Ce Mar:
Saboda Da BABU Da ANGO Da AMARYA Ba Sa Zama a 'Daki Guda. Sai Dai Ko BABU Ta Fita Ta Bar ANGO Da AMARYA, Ko Kuma AMARYA Ta Fita Ta Bar ANGO Da BABU!"
Sai Abokina Ya Yi Tagumi!
:
Ya ALLAH! Ka Sanya Albarka a Hanyoyin Nemanmu, Ka Sa Mu Wadatu Da Halal, Ka 'Kara Rufa Mana Asiri Duniya Da Lahira, ALLAH Ka Yi Mana Hakan Don Alfarmar MA'AIKI(S.A.W) Ameeeeen🙏.

AHAAAA KUBUDE KUNNE👂🏼KUSHA LABARI DON YAU ZAN TONA ASIRIN MAZA A FACEBOOK!                1.idan kaga namiji na yawan sa...
03/11/2019

AHAAAA KUBUDE KUNNE👂🏼KUSHA LABARI DON YAU ZAN TONA ASIRIN MAZA A FACEBOOK!

1.idan kaga namiji na yawan sa pic dinsa dana girl frnd din sa toh aure yake so

2.idan kaga namiji ya likewa pic daya toh karshen wankan shine💁🏻

3.idan kaga namiji nayawan sa pic dinsa to budurwa yke nema👩🏼

4.idan namiji nayawan turo miki voice dinsa besan rubutu to dan primary ne🚶🏻

5.idan namiji besan yi magana a grp toh yanmatansa suna dayawa a group din😜

6.idan namiji baya magana a grp se mata sun shigo toh dan san matane💁🏻

7.idan namiji nayawan sa pic dinsa a gidan yan gayu toh gidan abokin abokinsane😂

8.idan namiji nayawan sa pic dinsa yana jikin mota toh wankin mota yke kota abokinsace👯‍♂

9.idan namiji nasa pic dinsa a guri me kyau to y raka megidansa yawon shan iskane🤣🤣

Nabarku haka in mace tagani tatura wani grp din dan maza sukiyaye😉 mun san komai!
Media 24hrs.

*AFRIKIYYA*👉🏼🌎_Malam khabeer Gwarzo_Shekaran dana fara zuwa Africa yawon bude ido naga abun mamaki iri-iri... Kadan daga...
16/06/2019

*AFRIKIYYA*👉🏼🌎

_Malam khabeer Gwarzo_

Shekaran dana fara zuwa Africa yawon bude ido naga abun mamaki iri-iri... Kadan daga ciki..

_-Naga an kamo biri 🐵 a daji da karfi da yaji anzo dashi cikin gari an koya masa rawa ana kidi yana tikar rawa.._

_-Na ga wani mutum yana wasa da Maciji 🐍 har naga yana yiwa Macijin Kiss! Ko tsoro baya ji..._

_-Kuma na ga mai wasa da Kura 🐅 , yana hawa kanta yana bugu tana gudu..._

_-Na ga mai wasa da wuka 🔪 , da mai wasa da wuta 🔥 ..._

Mu fa a Garmany duk bamu saba ganin wannan gangan cin ba, mu a Garmany wanda yafi kowa ganganci shine mai wasa da Kaza mai 'ya'ya🐓🐣🐥🐤...

Nan gaba zan cigaba da kawo maku irin abubuwan mamakin da naga ni a nahiyar Afrikiyya.

Allah daukaka Africa da Uwa Nigeria.
Media 24hrs.

KOTU TAYI WATSI DA KARAR DA YAM MATA S**A SHIGAR AKAN SAMARI. #Babbar kotunnan mai kare hakkin samari da yam' mata wato ...
09/06/2019

KOTU TAYI WATSI DA KARAR DA YAM MATA S**A SHIGAR AKAN SAMARI. #

Babbar kotunnan mai kare hakkin samari da yam' mata wato S.M.N tayi watsi da karar da yam mata s**a shigar akan samari ganin yarda farashin yam matan ya fadi kasa warwas tun farkon shigowar watan har zuwa wannan watan da muke ciki da sallah a inda farashin yayi kasa daga mataki na 85% zuwa 40% wanda hakan yasa yam'mata suke ganin laifin ya samo Asaline daga samari.

Sai dai su samari sun musanta zargin da ake musu tare dayin bayani akan cewa shidimar da yam'matan suke dora musune a wannan lokacin tayi yawa hakan yasa s**a yanke Hukuncin yanke mu'amala dasu har zuwa watan September.

Bayan Hutun da kotun taje na kimanin Awa 3Hours kotu ta umarci samari&Yam'mata akan suje suci gaba da Gudanar da soyayyarsu ba tare da daya yayiwa wani daga cikinsu hidimar da tafi karfin kansa ba sakamakon yanayin da ake ciki yanxu Na rashin isassun kudi a Hannun samarin domin samun masalaha a tsakaninsu.

Sai dai kotu ta bawa Yam'matan damar daukaka kara zuwa wata kotun idan suna Ganin basu Amince da hukuncin da kotun ta yanke ba.

Labarin dake zuwar muku daga nan kafar sadarwa ta . Media 24hrs.

Sai kuci gaba da kasancewa damu domin jin yadda abubuwa ke tafiya a wannan kasa tamu Nigeria dama kasashen ketare.

Media 24hrs.
Sun, jun9/2019.

Address

Kano

Telephone

+2347037076398

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KmmG Media 24hrs Latest hausa news. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KmmG Media 24hrs Latest hausa news.:

Share