DAN GATA concept

DAN GATA concept welcome to DANGATA CONCEPT

Strivers Clothing a Bani ampanin wannan a harkar dinki.
25/12/2025

Strivers Clothing a Bani ampanin wannan a harkar dinki.

Yakamata ka chanza tunaninki i zuwa nan.
18/09/2025

Yakamata ka chanza tunaninki i zuwa nan.

Kuringa Auren Mace 1 Tarinka Haifama 'Ya'ya 2 zuwa 3 A Karasa Da Kyar, Amma Kaje Ka Haifo 30 Sucika Mana Anguwa Ba Arabi...
14/09/2025

Kuringa Auren Mace 1 Tarinka Haifama 'Ya'ya 2 zuwa 3 A Karasa Da Kyar, Amma Kaje Ka Haifo 30 Sucika Mana Anguwa Ba Arabi Ba Boko Ba Wanda Ya Iya Faskare Da Wanne Zamuji.?

Kawai A Haifo Manasu A Anguwa Su Zama Kamar Kwadi😆 Su Addabe Mu Su Fitenemu, Da Zaran Tayar Motarka Tayi Faci Kafin Kaje Kadawo Wani Yaje Ya Siyar.😂

Allah Yajikan Comandan Salafiyya. 🙏💪

14/09/2025

Matukar kana son zaman lafiya a wannan duniyar dole ka kiyaye su;

- Ka mutunta kowa.
- Ka guji yiwa mutane hassada, domin babu wanda ya isa ya kalmashe rabon ka.
- Ka kiyayi kwadayin abun hannun mutane.
- Ka gayawa mutane gaskiya komin dacin ta.
- Idan da hali kayi alkhairi, idan babu kada ka takura kan ka.
- Kasan wadanda zaka dinga bayyanawa sirrinka.
- Kada kace komai sai dakai, ko kuma kafi kowa iyawa.
- Idan an saka ka a sabga, kayi bisa amana, Idan ba'a saka ka ba, kai fatan Alkhairi.
- Ka daina yawan kuri da Alfahari.
- Ka tsaya a matsayin da Ubangiji ya ajiye ka, kar ka zaqe.
- Sannan ka dage da Addu'a a kowane lokaci.

Sannan ka sani fa, ko ka kiyaye fiye da wadannan abubuwan hakan bazai hana ka fuskanci kalubale iri iri ba, domin ita wannan duniyar kullum cike take da kalubale musamman a wannan zamanin namu.

Abba Sani Pantami

26/08/2025

Choose the best quality of DANGATA CONCEPT NIG.

All at affordable price. Just DM.
22/08/2025

All at affordable price. Just DM.

22/08/2025

Hi everyone! 🌟 You can support me by sending Stars - they help me earn money to keep making content you love.

Whenever you see the Stars icon, you can send me Stars!

Good day to you all, my people!
15/08/2025

Good day to you all, my people!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN GATA concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share