08/03/2026
LABARI DA DUMI DUMI GA MASU SON MALLAKAR SHAGUNA A KASUWAR KANTIN KWARI, KANO! 🏬
Muna farinchikin sanar muku da buɗe sabon site na kasuwanci da muka tanadar muku. Wannan wuri yana nan a layin dake kallon Union Bank of Nigeria (reshen Unity Road), bayan BBY Multi-Trade, kusa da GAB Hotel wanda ake ci gaba da ginawa a halin yanzu.
Wannan wuri ana kasuwanchin shine ta hannun RIWAQ ESTATE NIG. Da takwaran kasuwanchin su wato A.I SHARADA GLOBAL VENTURES, Gawartatun kamfanuwan da sukayi shura wajen kawo muku ingantattun kaddarori na zama ko kasuwanchi a chiki da wajen jahar kano.
🛍️ Shaguna masu girman kafa 10 x 10
💰 Farashi mai sauƙi kuma mai rangwame
📍 Muhalli nagari kuma mai kyau ga harkokin kasuwanci
Kuzo ku mallaki shaguna a chikin wannan kasuwa mai albarka da tayi suna a fadin Africa wajen samar da tufafi.
Masu sha’awa suna iya turo mana saƙo ta DM ko su Kira yanzu domin samun ƙarin bayani.