Taskar Alheri Online

Taskar Alheri Online "TAO was an online media with big dreams and talent to make those dreams reality"

15/07/2026

'Yar takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Ungogo ta bayyana aniyarta ta tsayawa takara domin wakiltar al'ummar karamar hukumarta tare da bayar da gudunmawa wajen samar da dokoki da manufofin da za su inganta rayuwar jama'a.

A cewarta, babban burinta shi ne kare muradun al'ummar karamar hukumar a Majalisar Dokokin Jihar Kano, tare da tabbatar da an gudanar da ayyukan ci gaba cikin adalci da gaskiya. Ta kuma yi alƙawarin yin aiki kafaɗa da kafaɗa da al'umma domin magance matsalolin da s**a shafi ilimi, lafiya, matasa, mata, samar da ayyukan yi, da bunƙasa ababen more rayuwa.

Ta yi kira ga al'ummar karamar hukumar da su ci gaba da ba ta goyon baya da haɗin kai domin cimma manufofin ci gaba da walwalar kowa da kowa.

02/04/2026

Hadin kauri ta kusa tabbata A4G Kano 1st

Allah ya faranta maka ya sheikh kamar yadda ka faranta ran musulmi
21/03/2026

Allah ya faranta maka ya sheikh kamar yadda ka faranta ran musulmi

Malam Ubanmu maganin kukanmu, Allah ya cigaba da dafa maka ya tsaya maka kuma kawo maka abinda yafi wanda ka rasa da alk...
21/03/2026

Malam Ubanmu maganin kukanmu, Allah ya cigaba da dafa maka ya tsaya maka kuma kawo maka abinda yafi wanda ka rasa da alkhair da albarka, muna tare da kai har abada.

20/03/2026

Address

Medile Dan-Maliki Quarters
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Alheri Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share