AliFagge

AliFagge media centre media publicity connect
(1)

Bayan Sheikh Mahi ya kammala yiwa mai Martaba sarki Addu’a ya kuma gayyaci sarki zuwa kasar Senegal Kaulah wajen maulidi...
11/08/2026

Bayan Sheikh Mahi ya kammala yiwa mai Martaba sarki Addu’a ya kuma gayyaci sarki zuwa kasar Senegal Kaulah wajen maulidin daya saba gabatarwa duk shekara kuma mai Martaba sarki ya sanar dashi zai halarta Insha Allah.

09/08/2026

Katsina Opposition Leader Mustapha Inuwa dumps ADC, Joins APC to Mobilise Support for Tinubu and Party Candidates

Kai Tsaye Daga wajen Mauludin Shehu Tijjani wanda yake wakana a harabar gidan Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bay...
09/08/2026

Kai Tsaye Daga wajen Mauludin Shehu Tijjani wanda yake wakana a harabar gidan Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR. CNOL. JP.

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP yayin taren Manyan Shehunnan Duniya da s**a sauka a kano domin ...
08/08/2026

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP yayin taren Manyan Shehunnan Duniya da s**a sauka a kano domin gabatar da Maulidin Sheikh Ahmadu Tajjani RA

Hon. Abubakar Bichi Commissions 2000 Capacity Juma’at Mosque in Fagwalo, Bichi.The Member representing Bichi Federal Con...
08/08/2026

Hon. Abubakar Bichi Commissions 2000 Capacity Juma’at Mosque in Fagwalo, Bichi.

The Member representing Bichi Federal Constituency and Chairman House Committee on Appropriations commissioned a 2,000- capacity Juma’at Mosque and an Islamiyyah school which he built at Fagwalo Ward in Bichi Local Government.

In attendance during the commissioning were the Executive Chairman of Bichi Local Government, Alh. Hamza Sule Maifata, Rep. Sagir Ibrahim Koki KMC, Rep. Bashir Usman Gorau, Rep. Aliyu Wakili Boya, Rep. Usman Zanna, Rep. Nasiru Bodinga, Rep. Umar Shehu Ajilo among others. Saturday. 8/8/2026

08/08/2026

Video: Yadda Jama’ar Mazabar Saye s**a tarbi Zababben Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Bichi, Hon. Abubakar Kabir Abubakar akan hanyarsa ta zuwa bude masallacin Juma’a a Mazabar Fagwalo a jiya, Juma’a. 7/8/2026

His Excellency Dr Abdullahi Umar  Ganduje,  FAAN chairman  in company of some board members  and management staff at the...
07/08/2026

His Excellency Dr Abdullahi Umar Ganduje, FAAN chairman in company of some board members and management staff at the end of 5 days high level training program on sustainable leadership held at ATOM Avaiation Training Service in Dubai. He is accompanied by COS , Malam Muhammad Garba.

07/08/2026

Abba na Abban Bichi.....

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Dr Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Tarbi Shugaban Ɗarikar Tijjaniyya Na Duniya a Garin Abuja...
06/08/2026

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Dr Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Tarbi Shugaban Ɗarikar Tijjaniyya Na Duniya a Garin Abuja

Allah Yaja Da Ran Sarki

06/08/2026

Malam Ahmed Ibrahim sulaiman ya gwangwaje Gwamna Kano da sabuwar Addu'a.

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AliFagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AliFagge:

Shortcuts

Share