09/09/2025
WEBSITES -- MabuÉ—in Cigaban Kasuwanci a Zamanin nan
A yau ina son in faɗi magana mai muhimmanci sosai ga masu sana’a, malamai, da organizations a Northern Nigeria. Sunana Nura Mustapha Ali, kuma ni ne founder na Noor Web Agency. Aiki na shine gina websites na zamani domin kasuwanci da cibiyoyi.
🔹 Me yasa Website Yake Da Muhimmanci?
Website a yau tamkar kasuwa ce da babu iyaka.
Idan kana da restaurant, website É—inka zai zama menu naka na online, inda kowa zai iya gani kafin ya zo.
Idan kai NGO ne, website naka zai zama hanya ta gaskiya da jama’a zasu san aikin ka.
Idan kai school ne, zaka iya amfani da website wajen É—aukar dalibai, nuna makaranta, da sakawa online form.
Idan kai mai kasuwanci ne (tailoring, photography, supermarket), website naka zai iya zama store naka, inda za ka iya siyar da kaya online.
A sauƙaƙe dai, website tamkar shop ɗinka ne da kowa zai iya shiga ko da suna Nigeria, ko London, ko Saudi Arabia. Idan baka da shi, kamar kana da kasuwa amma ka rufe ƙofa. Amma idan kana da shi, ƙofarka a buɗe take kullum 24/7.
🔹 Restaurant Websites
Kuyi tunani: Abokin ciniki yana zaune a gida yana duba menu naka online, yana ganin abinci da farashi, sannan ya yi order. Wannan ne yake faruwa yanzu a duniya, kuma za mu iya yi maka shi.
🔹 NGO Websites
Kowane NGO yana buƙatar transparency. Website yana bawa mutane damar ganin ayyukanka, don su yarda da kai, suyi donation, su shiga campaigns. Wannan ne zai ɗaga martabar NGO naka.
🔹 School Websites
Lokacin da iyaye ke neman makaranta, abu na farko da suke yi shine su duba online. Idan makaranta naka yana da website mai kyau, sai ka fi jan hankalin iyaye. Haka kuma students zasu iya yin online registration, downloading timetable, da sauransu.
🔹 Business Websites
Ko kai mai tailoring ne, ko supermarket, ko ka sayar da kayan gona, website zai baka damar nuna kaya da siyarwa. Yanzu ba sai ka jira wanda zai shigo shagonka ba, mutane zasu iya siya daga wayarsu.
Kamar yadda kowa yake da shop a kasuwa, yanzu kasuwar zamani ta koma online. Idan baka da shafi naka, kamar baka da rufi a kasuwa, komai zai baci. Amma website naka shine katanga da rufin da zai kare ka.
□□Abin da Muke Yi a Noor Web Agency
Ni da team dina muna gina websites masu kyau, masu sauƙin amfani, kuma masu jan ido.
■Restaurants – muna ƙirƙirar menu online da order system.
■NGOs – muna gina professional websites domin trust da donation.
■Schools – muna gina admission portals, result checker, da learning pages.
■Businesses – muna gina online shops da booking systems.
Ba kawai website ba, muna tabbatar da cewa shafin naka yana da domain name naka (misali: www.kasuwarka.com) da kuma hosting mai kyau. Wannan yana tabbatar da cewa shafin naka yana aiki kullum, ba tare da matsala ba.
Domain shine kamar sunan kasuwarka a internet. Hosting kuma shine rufin da zai rike kasuwarka. Idan baka da su, kamar kana da shop amma baka saka suna ko rufi ba. A Noor Web Agency, mu ke samar da su duka.
□□Me Yasa Zaka yi hulda da mu?
â—ŹIna amfani da harshenmu (Hausa da English) wajen fahimtar customers É—ina.
●Ina gina websites masu kyau amma farashi mai sauƙi.
●Ina tabbatar da cewa shafin naka zai iya jan hankalin jama’a daga duk inda suke.
Ni ba kawai mai gina website bane, amma mai fahimtar halin kasuwar mu Hausawa. Na san yadda za’a gina shafi da zai ja hankalin mutane, ba wai kawai a rubuce ba.
Idan kana da restaurant, NGO, school, ko business kuma baka da website – wannan shine lokaci. Kada kayi jinkiri, saboda duniya tana tafiya da sauri.
👉 Ku bi shafina LearnWithNura domin koyon abubuwa masu amfani.
👉 Ku danna WhatsApp button yanzu, ku aiko mini saƙo, domin mu fara gina muku website ɗinku yau.
Sunana dai Nura Mustapha Ali, kuma wannan shine aikinmu a Noor Web Agency – Gina website, gina kasuwanci, gina makoma.
DM 0916 460 1810