Barau Creative Services

Barau Creative Services A Bold Hausa Inspired Creative Ad Agency

25/07/2026

Ga ya zo da saqo.
Ku saurara ku ji abun ya ke fadi.

06/07/2026

Don Allah a yi Sharing.

06/07/2026

WALLAHI ZUCIYATA TA KADU YAU.

Iyaye masu sa a kai 'ya'yansu makaranta da Keke NAPEP, don Allah ku rika bibiyar yadda ake kai yaran. Kada ku dauka cewa komai yana tafiya lafiya.

Yanzu na ga wani Keke Napep a kan State Road yana tuki cikin ganganci da rashin kula, yana jefa rayuwar kananan yaran nan cikin mummunan hadari. Abin ya girgiza ni matuka.

Waɗannan yara ba kaya ba ne; rayukansu amanar Allah ne. Minti guda na sakaci zai iya haifar da nadamar da ba za ta taɓa gushewa ba.

Ina kira ga direbobin Keke NAPEP: ku ji tsoron Allah. Iyaye kuma ku tabbatar mutumin da ke daukar 'ya'yanku makaranta yana tuki cikin hankali da kulawa.

INNA LILLAHI WA INNA ILLAIHIN RAJI'UN. Allah ya Kare mana 'ya'yan mu ya kuma tsare su daga Mugun nufi

25/06/2026
25/06/2026

Anyone who's happy with the way things are in the North is really not a friend of the North.
At times I go into town and the things I see make me so depressed.
We need to do better as a society.

12/06/2026

Kada ku fadi abun da ku ke son ku fadi

Address

Adam Dan Kura Street
Kano
700224

Opening Hours

Monday 09:00 - 16:00
Tuesday 09:00 - 16:00
Wednesday 09:00 - 16:00
Thursday 09:00 - 16:00
Friday 10:00 - 15:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau Creative Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share