Saif Alkanawy

Saif Alkanawy Public Famous

WANI BOYAYYEN LAMARI: A binciken danayi game da abinda ya faru cikin wannan Bidiyon da yake yawo a kafafen sadarwa! SAMA...
06/05/2026

WANI BOYAYYEN LAMARI: A binciken danayi game da abinda ya faru cikin wannan Bidiyon da yake yawo a kafafen sadarwa!

SAMAKON BINCIKE!

Bayan karanta labarai mabanbanta da nayi akan wannan Bidiyo da ake yaɗawa na lalatar wannan yarinya, na tsunduma cikin bincike akan tushen Bidiyon, da taimakon wani Artificial Intelligence na samu tushen shafin da s**a wallafa wannan Bidiyo a yanar Gizo.

Wani abin mamaki da na gani a wannan shafin ya yi matukar tayar mini da hankali, ya sanya ni yin nazari matuka, musamman akan makomar yaran Hausa/Fulani a Arewacin Nigeria.

Da na dukufa da bincike cikin Shafin, na ci karo da wani sashi a Shafin wanda ake wallafa Bidiyon batsa na yaran Hausawa suna zinace zinace.

Kar na cika ku da surutu, Bidiyon yarinyar nan a Shafin ba guda ɗaya bane, na dauko link na wani Bidiyon ta na turawa wasu amintattuna domin su tayani bincike, kuma suma sun tabbatar mini da cewar ita ce tare da wannan wanda take kira da Daddyn sune a wancan Bidiyon ma suke lalata tare da ita.

Daga ƙarshe dai mun samu sakamako kamar haka:-

1- Da sanin ta aka dauki dukkanin Bidiyon.

2- Suna Bidiyon batsa suna sayarwa a shafukan batsa domin samun kuɗaɗe

3- Kasancewar Daddyn yana Ɓoye fuskar shi a dukkanin Bidiyon, ta yiwu ita bata san ana sayarda Bidiyon don ɗaurawa a yanar Gizo ba.

Akwai bukatar mu wayarda kan ƴan uwanmu mata na Arewa kasancewar basu da ilimi akan harkar yanar Gizo, tabbas duk wacce tayi galala wani ya ruɗeta da irin wannan harkar, to ko shakka babu zata riga rana faduwa a wannan zamani.

01/05/2026
YANZU-YANZU: Kungiyar (AES) Na shirin Tattauna hanyoyin samar da kuɗin Bai ɗaya, na kasashen Sahel.Bayan kammala Samar d...
23/12/2025

YANZU-YANZU: Kungiyar (AES) Na shirin Tattauna hanyoyin samar da kuɗin Bai ɗaya, na kasashen Sahel.

Bayan kammala Samar da Bankin Kasashe masu mulkin Soja na (AES Banka) an fara shirin Samar da kuɗin Bai ɗaya, na kasashen Mali, Nijar, Burkina Faso, maimakon kuɗin Faransa da a jima ana amfani da shi.

HOTO📸 Saif Alkanawy

Ku rage siyen motocin alfarma da jiragen sama, ku gina kamfanoni domin matasa da talakawa su sami aikinyiDuk shekara ana...
22/12/2025

Ku rage siyen motocin alfarma da jiragen sama, ku gina kamfanoni domin matasa da talakawa su sami aikinyi

Duk shekara ana haihuwar jarirai miliyan 8 a Nigeria, idan s**a taso babu aikinyi zasu tsunduma acikin ta'addanci, bara, sace-sace da kisan kai

Aliko Ɗangote ya gargaɗi attajiran Nigeria

Da Dumi-Dumi !Shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta NMDPRA a Najeriya Farouk Ahmed tare da shugaban hukumar kul...
18/12/2025

Da Dumi-Dumi !

Shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta NMDPRA a Najeriya Farouk Ahmed tare da shugaban hukumar kula da ayyukan hako man Fetur din ta NUPRC Gbenga Komolafe sun sauka daga mukamiansu.

Murabus din ya zo ne a daiddai lokacin da ake ta samun takaddama tsakaninsu da hamshakin dan kasuwar nan na Afirka Aliko Dangote.

Tuni Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mika bukata ga Majalisar Dattawa ta amince da nadin sabbin shugabannin manyan hukumomin biyu masu kula da harkar man fetur a Najeriya.

Address

Goron Dutse Qrts
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saif Alkanawy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share